Labarai




20


hudu: Abubakar da Umar da Usman da Mu’awiyah, kuma mun barranta daga mata guda hudu : Aisha da Hafsah da Hindu da Ummul Hakam, kuma mun barranta daga dukkan mabiyan su da masoyan su, kuma lallai su ne mafi sharrin halintar Allah a doron kasa, kuma lallai imani da Allah da Manzan sa da Imamai baya cika sai bayan an barranta daga makiyan su).


Duba cikin littafin (Haqqul Yaqin), na Almajlisy, shafi na 519.


❖ Su ne suke cewa: lallai saiyidina Abubakar da Umar kafurai ne, kuma duk wanda ke san su shi ma kafuri ne.


Duba cikin littafin (Biharul Anwar), na Almajlisy, 69/137,138.


❖ Su ne suke cewa: lallai Abubakar da Umar tsinannu ne, kuma lallai su sun mutu kafurai masu shirka da Alah Madaukaki.


Duba cikin littafin (Basa’irud Darajat), na Assaffar, 8/245.


❖ Su ne suke cewa: Annabi (S.A.W) ya dauki Abubakar ne lokacin hijira suka shiga kogo dan jin tsoran kada ya nuna wa kafuran kuraishawa in da yake.


Duba cikin littafin (Tafsirul Burhan), na Hashim Albahrany, 2/127.


❖ Su ne suke cewa: lalai Abubakar ya kasance yana sallah a bayan Manzan Allah (S.A.W) amma kuma ya rataya gunki a wuyan sa, kuma in yayi sujada to gunkinnan yake yiwa sujada.


Duba cikin littafin (Al-anwarun Nu’maniyyah), na Ni’matullah Aljaza’iry, 1/53.


❖ Su ne suke cewa: lallai Umar yana da wata cuta ba abunda ke warkar da ita sai dai maniyyin maza, kuma lallai kakar sa ma shegiya ce ta hanyar zina aka haife ta. (Muna neman tsarin Allah daga irin wannan zantuttukan).


Duba cikin littafin (Al-anwrun Nu’maniyyah), na Ni’matullah Aljaza’iry, 1/63, da kuma littafin (Assiradul Mustaqim), na Zainuddin Annabbady Albayady, 3/28.


21


❖ Su ne suke cewa: ya wajaba a dinga girmama wata rana da ake kira ranar nairuz, kuma a dinga biki a lokacin zagayowar ranar da aka kashe Umar dan Khaddab, kuma suna kiran wanda ya kashe Umar (Baba jarumin Addini), kuma suna kwadaitarwa akan ziyartar kabarin sa dan sakamakon yadda ya kashe Umar Allah ya kara yadda a gare shi.


Duba cikin littafin (Aqduddurar fi Baqr Badni Umar), na Yasin Assawwaf, shafi na 120.


❖ Su ne suke cewa: lallai karanta addu’ar tsinuwa ga gumakan kuraishawa, wato (Abubakar da Umar) yana daga cikin Ibadu mafi girma kuma mafi falalar da’a, kuma su ne suke kiran Abubakar da Umar Jibti da Daguti


(gumaka kuma kafurai).


Duba cikin littafin (Ihqaqul Haqq), na Almar’asy, 1/337.


❖ Su ne suke cewa: lallai Mahadin su zai zo sai ya raya Abubakar da Umar Allah ya kara yadda a gare su sai ya rataye su kuma ya kona su, sai kuma ya raya Uwar muminai Aisha Allah ya kara yadda a gare ta sai ya tsayar mata da haddin zina.


Duba cikin littafin (Arrajmah) na Ahmad al=ahsa’iy, shafi na 116, da 161.


❖ Su ne suke cewa: lalai Usman mazinaci ne, kuma dan daudu ne, kuma yana buga ganga (duff).


Duba cikin littafin (Assiratul Mustaqim), na Zainuddin Annabbady Albayady, 3/30.


❖ Su ne suke cewa: lallai Mala’ika Jibrilu da Mika’ilu da kuma Kursiyyu da Lauhu da Alkalami dukkan su suna kaskantar da kai ga mahadin su kuma suna jin tsoran sa, saboda shi mahadi ya kasance mai zubda jini ne.


22


Duba cikin littafin (Aqa’idul Imamiyyah), na Muhammad Rida Muzaffar, shafi na 102.


❖ Su ne suke cewa: lallai jikin Mahadin iyan shi’a kamar jikin ba isra’ile ne.


Duba cikin littafin (Al’imamul Mahdy minal Wiladati Ilal Zuhuri), na Muhammad Alqazwiny, shafi na 53.


❖ Su ne suke cewa: lallai Mahadin su zai zo da wani Abu sabo da kuma sabon littafi da kuma sabon hukunci mai tsanani akan larabawa, lamarin sa takobi ne kai baya neman wani ya tuba, kuma baya tsoran zargin mai zargi.


Duba cikin littafin (Algaibah), na Muhammadun Nu’man, shafi na 154.


❖ Su ne suke cewa: idan Mahadi ya baiyana babu wani abu tsakanin shi da larabawa da kuma kuraishawa sai dai takobi.


Duba cikin littafin (Algaibah), na Muhammad Annu’man, shafi na 154.


❖ Su ne suke cewa: babau wani abu da ya rage tsakanin mu da larabawa sai dai yanka, sai yayi nuni da hannun sa zuwa maqogwaran sa.


Duba cikin littafin (Algaibah), na Muhammad Annu’man, shafi na 155.


❖ Su ne suke cewa: lallai Mahadi in ya zo zai rusa masallacin Ka’abah da Masallacin Annabi, kuma zai yi hukunci ne da irin hukuncin Annabi Daud, kuma zai dinga magana da Allah da yaran sa na ibraniyanci, kuma zai kashe biyu bisa uku na mutanen duniya.


Duba cikin littafin (Biharul Anwar), na Almajlisy, 52/338, da kuma littafin (Usulul Kafy), 1/397, da kuma littafin (Algaibah), na Annu’many, shafi na 326, da kuma littafin (Arraj’ah), na Ahmad Al-ahsa’iy, shafi na 51.


❖ Su ne suke cewa: baya halatta ayi jihadi sai in Mahadi ya baiyana ya fito daga kogo. Kamar yadda suke rayawa.


23


Duba cikin littafin (Rasa’ilu Sshi’ah), na Hurr Al-amily, 11/37.


❖ Su ne suke cewa: lallai ziyarar kabarin Hussaini dan Aliyu Allah ya kara yadda a gare su, ya fi falala akan zuwa aikin hajji, kai masu ziyarar Husssaini sunfi tsarki, amma wadanda ske zuwa aikin hajji kuma suyi tsayuwar arfa akawi yaran zina a cikin su.


Duba cikin littafin (Biharul Anwar), na Almajlisy, 98/85.


❖ Su ne suke cewa: lallai ziyarar kabarin Hussaini dan Aliyu Allah ya kara yadda a gare su tana daidai da hajji sau miliyan biyu (2.000.000), da kuma umarah miliyan biyu (2,000,000), da kuma jihadi miliyan biyu, kuma zai samu lada kamar wanda yayi hajji da umarah kuma yaje yaki tare da Manzan Allah (S.A.W) da kuma halifofin sa shiryayyu masu shiryarwa.


Duba cikin littafin (Nurul ain fil mashyi ila ziyarati qabril Husain), na Muhammad Al-asdahabanany, shafi na 265.


❖ Su ne suke cewa: lallai karbala ne mafi tsarkin wuri a musuluni, kuma yafi Makkah da Madinah da Qudus girma da falala.


Duba cikin littafin (Masabihul jinan), na malamin su, Abbas Alkashany, shafi na 360.


❖ Su ne suke cewa: lallai cin kasar da ke kabarin Hussaini Allah ya kara yadda a gare shi waraka ne daga dukkan cuta.


Duba cikin littafin (Almazar), na malamin su Almufid, shafi na 125.


❖ Su ne suke cewa: lallai Aba Abdullah (Ja’afar Assadiq) Allah yayi masa rahama yana cewa: wallahi da zan baku labarin falalar ziyarar kabarin Hussaini da kuma falalar kabarin


24


sa, da kun bar zuwa hajji kai tsaye, da ba wanda zai kara zuwa hajji daga cikinku, a’aha, ashe baku san cewa Allah ya riki karbala a matsayin wuri mai alfarma kuma amintacce mai albarka ba tun kafin ya maida makkah ta zama wuri mai alfarma?!


Duba cikin littafin (Kamiluzziyarat), na malamin su Ibn Qulawaihi Alqummy, shafi na 449.


❖ Su ne suke cewa: lallai yin sallah a makabarta yafi falala akan yin sallah a masallatai, kai an ce ma: lallai yin sallah a masallacin Aliyu dan Abi Daib yafi lada akan yin sallah a masallaci mai alfarma na makkah har ya ninka shi sai biyu.


Duba cikin littafin (Manhajus Salihin), na malamin su, Aliy Assistany, 1/187.


❖ Su ne suke cewa: lallai mafi girman idi a musulunci ba idil fitr da idil Adha ba ne, Idi mafi girma shi ne Idin Gadeer wanda suka kirkiro, wanda baida tushe a musulunci.


Duba cikin littafin (Idul Gadeer), na malamin su, Muhammad Asshirazy, shafi na 11.


❖ Su ne suke cewa: daga cikin bunda yasa Allah yayi fushi da mutanen kufa shi ne cewa lallai su ne suke soki Hassan dan Aliyu dan Abi Dalib Allah ya kara yadda a gare shi, kuma su ne suka kashe Hussaini dan Aliyu Allah ya kara masa yadda bayan cewa su ne suke kira shi suka cr ya zo garin kufah.


Duba cikin littafin (Tarikul Kufah), shafi na 113.


❖ Su ne suke cewa: lallai Hussaini yace: ya Allah kayi hukunci tsakanin mu da wasu mutane wadanda suka kira mu dan su taimake mu amma sai suka kashe mu.


Duba cikin littafin (Muntahal Aamal), 1/535.


25


❖ Su ne suke cewa: lallai Hussaini yace: lallai wadannan sun tsorata ni, wato ma’ana (iyan shi’ar kufah), kuma ga wadannan littattafan na kufah sun hakaito haka, kuma iyan kufah su ne suka kashe ni.


Duba cikin littafin (Maqtalul Hussain), na Abdurazzaq Almuqrim, shafi na 175.


❖ Su ne suke cewa: lallai Aliyu yaron Hussaini Allah yayi masa rahama yaga mutanen kufah suna kuka kuma suna ta ihu bayan kashe hussaini, sai yace musu: kuna kuka da ihu saboda mu ne? To waye ne ya kashe mu in ba ku ba??.


Duba cikin littafin (Nafsul Mahmum), na Abbas Alkummy, shafi na 357.


❖ Su ne suke cewa: (sai mutane dubu ashirin sukayi wa Hussaini mubaya’a daga cikin mutanen Iraqi amma sai suka yaudare shi, kuma sukayi masa tawaye alhalin sun mai mubaya’a, sai a karshe suka kashe shi).


Duba cikin littafin (A’ayanus Shi’ah), na Muhammad Al-amin, 1/32.


❖ Su ne suke cewa: wajibi ne a taimaki makiya dan su samu galaba akan daulolin musulnci, kuma kada a yaki makiya musulunci iyan kama karya.


Duba (fatawoyin babban malamin su Assistany), a wannan kwanan watan 4/3/2003. Yace baya halatta a kashe amurkawa da sukazo suna yakar Iraqi, kuma wani malamin su ya karfafa wannan maganar wanda ake kira Muhammad Almihry, yace lalli fatawoyin da suke fitowa daga malaman shi’a da suke garin iraqi wanda suke cewa ya wajaba a yaki sojojin da suka shigo garin Iraqi to wannan fatawoyin basu da hujja, kma ba wani abu da ke cikin su face taqiyya da tsoro da kuma son rayuwa dan suna cikin takura da rashin ji dadi, kuma wani abu da ke karfafa haka shi ne fatawar da aka samo ta malamin su mai suna Sadiq Asshirazy wanda ke zaune a garin Qumm, yayi fatawa cewa ya halatta a taimakawa amerika dan a kakkabe


26


mulkin Iraqi. Duba cikn (jaridar kasar Kuwait- juma’ar da tayi daidai da 27/9/2002).


❖ Su ne suke cewa: duk wasu musulmai da suke yakar kafurai a iyakar daular musulunci to wadannan matattu ne a duniya da lahira,kuma babu shahidai sai dai iyan shi’ar imamiyya koda kuwa sun mutu a kan gado ne.


Duba cikin littafin (Tahzibul Ahkam), na Addusy, 6/98.


❖ Su ne suke cewa: lallai mutanen makkah sun kafurce wa Allah a fili, kuma lallai mutanen madinah sunfi muni da lalacewa fiye da mutanen makkah har ninki saba’in.


Duba cikin littafin (Usulul Kafy), na Alkulainy, 2/410.


❖ Su ne suke cewa: lallai mutanen masar an tsine musu ta harshen Annabi Daud, sai aka maida wasun su suka zama birai da aladu.


❖ Su ne suke cewa: lallai Allah baiyi fushi da mutanen bani isra’ila ba sai da yasa su suka shiga (masar) kuma bai yadda da su ba har sai da ya fitar da su daga cikin ta. kuma suna cewa: lallai Abu Ja’afar malamin su ma’asumi yace: lallai ni ina kyamar inci wani abu da aka dafa da tukunyar da ta fito daga (masar), kuma ni bana san in wanke kaina daga tabon ta in ya same ni dan jin tsoran kada kasar ta ta haifar mun da kaskanci kuma ta tafiyar mun da kishi na na addini, ku fice daga garin masar kada ku sake kuce zaku zauna a cikinta,-mai ruwayar yace- kuma ina tunanin yace: zama a masar yana haifar wa mutum rashin kishin iyalin sa.


27


Duba cikin littafin (Tafsirul Qummy), na Alqummy, 2/241, da kuma littafin (Tafsirul Burhan), na Hashim Albahrany, 1/456, da kuma littafin (Furu’ul Kafy), na Alkulainy, 6/501, da kuma littafin (Biharul Anwar), na Almajlisy, 60/211.


❖ Su ne suke cewa: madalla da kasar sham amma tir da mutanen da ke cikin ta, lalai mutanen Roma kafurai ne amma basuyi gaba da mu ba, amma su kuma mutanen sham sun kafurta kuma suna gaba da mu, kada kuce daga mutanen sham sai dai kuce daga mutanen shu’umci-mutanen banza-.


Duba cikin littafin (Tafsirul Burhan), na Hashim Albahrany, 1/456, da kuma littafin (Usulul Kafy), na Alkulainy, 2/410, kuma ka duba littafin (Tafsirul Qummy), na Alqummy, 2/241.


❖ Su ne suke cewa: kumusin da ake bayarwa na kudi ga dangin Annabi to masu rawuna ne zasu karba, wai da hujjar cewa su masu rawani suna matsayin imamin su ne wanda ke cikin kogo.


Duba cikin littafin (Wasa’ilus Shi’a), na Hurr Al-amily, 6/383.


❖ Su ne suke cewa: lallai dukan jiki da kuma zubda jini daga jiki da kuma sanya bakaken kaya a ranar ashura da kuma yin kururuwa da ihu duk yana daga cikin ,manya-manyan aiyukan lada ga Hussaini Allah ya kara yadda a gare shi, ai wadannan aiyukan dukkan su ababan so ne ababan yabo.


28


Duba cikin : fatawoyin Muhammad Kashiful gidaa, da kuma Arrauhany, da kuma Attabrizy, da wadansu daga cikin malaman shi’ar imamiyya.


❖ Su ne suke cewa: lallai mutum zai iya auren mutu’a da mata dubu, domin ita mata ta mutu’a ba’a sakin ta kuma bata yin gado, ita an dauko ta haya ne kawai.


Duba cikin littafin (Al-istibsar), na Abi Ja’far Addusy, 3/155.


❖ Su ne suke cewa: lallai yaron da aka haifa ta hanyar mutu’a yafi falala fiye da yaran da aka haifa ta hanyar aure.


Duba cikin littafin (Manhajussadiqin), na Mula fathullah Alkashany, 356.


❖ Su ne suke cewa: ya halatta ayi auren mutu’a da karuwai da kuma matan da suka shahara wajen fasikanci, kai harma kwadaitarwa suke yi akan hakan.


Duba cikin littafin (Biharul Anwar), na Almajlisy, 100/319, 320.


❖ Su ne suke cewa: lallai matar da aka dauko ta dan mutu’a ba’a kirga ta cikin mata hudu da aka ce a aura, saboda ita ba’a sakin ta kuma bata cin gado, ita an dauko ta haya ne kawai.


Duba cikin littafin (Alfuru’u minal Kafy), na Alkulainy, 5/415.


❖ Su ne suke cewa: ya haltta ayi mutu’a da kyawawan mata ko da kuwa matan aure ne ko kuma karuwai.


Duba cikin littafin (Alfuru’u minal kafy), na Alkulainy, 5/462.


❖ Su ne suke cewa: lallai mafi karancin mutu’a shi ne namiji yayi mutu’a da mace sau daya kawai.


Duba cikin littafin (Alfuru’u minal Kafy), na Alkulainy, 5/460.


29


❖ Su ne suke cewa: ya halatta ayi mutu’a da mazinaciya, sai dai kawai makaruhi ne in tana cikin karuwan da suka shahara da yin zina.


Duba cikin littafin (Tahrirul wasilah), na Alkumainy, 2/256.


❖ Su ne suke cewa: a dinga yin taqiyya, taqiyya ita ce dayan su ya baiyana sabanin abun da ke boye a ransa, ko kuma kamar yadda wani daga cikin malaman su yayi bayanin ta yace, taqiyya itace: ka fadi wani abu ko kuma ka aikata wani abu sabanin abunda ka kudurce a ranka dan ka tunkude wa kanka cutarwa ko kuma dan ka kiyaye mutuncin ka.


Duba cikin littafin (Asshi’a Fil Mizan), na Muhammad Jawad Mugniyah, shafi na 48.


❖ Su ne suke cewa: kaso tara cikin goma na addini yana cikin taqiyya, kuma babu addini ga wanda baya taqiyya.


Duba cikin littafin (Usulul Kafy), na Alkulainy, 2/217.


❖ Su ne suke cewa: lallai ku kuna kan wani addini, duk wanda ya boye shi to Allah zai daukaka shi, duk kuma wanda ya baiyana shi to Allah zai kaskantar da shi ya tozarta shi.


Duba cikin littafin (Usulul Kafy), na Alkulainy, 2/222.


❖ Su ne suke cewa: Hussaini ya kasance yana shan nono ta babban yatsan Annabi (S.A.W) kuma yana isan shi kwana biyu zuwa uku.


Duba cikin littafin (Usulul Kafy), na Alkulainy, 1/67.


❖ Su ne suke cewa: babu wanda suke kan addinin musulunci sai dai mu da su kawai, ma’ana (babu musulai sai


30


iyan shi’a masu imamai goma sha biyu da kuma mabiyan su iyan shi’ar imamiyya).


Duba cikin littafin (Usulul Kafy), na Alkulainy, 1/223,224.


❖ Su ne suke cewa: lallai Mahadi zai zo ya dauma iyan shi’a fansa akan makiyan su musulmai, amma su yahudawa da kiristoci zai yi sulhu da su kuma ya zauna da su lafiya.


Duba cikin littafin (Biharul Anwar), na Almajlisy, 52/376.


❖ Su ne suke cewa: duk wanda yake mana raddi kamar Allah yake wa raddi, kuma duk mai mana raddi to kamar yana shirka ne da Allah.


Duba ciki littafin (Usulul Kafy), na Alkulainy, 1/67.


❖ Su ne suke cewa: mutane dukkan su yaran zina ne sai dai iyan shi’a kawai.


Duba cikin littafin (Arraudah minal Kafy), na Alkulainy, 8/285.


❖ Su ne suke cewa: baubu wani yaro da za’a haifa face akwai yani shaidani da zai zo wurin haihuwar, in ya san cewa wannan yaran dan shi’a nemsai hakan ya hana shaidanin zuwa, in kuma yaron ba dan shi’a bane sai shaidan ya tura hannun sa a duburar yaron sai yaran ya zama dan iska, in kuma ta mace ce sai ya sa hannun sa a farjin ta sai ta zama fajira mutuniyar banza.


Duba cikin littafin (Tafsirul Aiyashy), na Muhammadul Aiyashy, 2/218.


❖ Su ne suke cewa: duk wanda ba dan shi’a bane, ko kuma baiyi imani da daya daga cikin imamai goma sha biyu ba, ko kuma ya musanta daya daga cikin su to ya kafurta, kuma a lahira makomarsa ita ce wuta.


Duba cikin littafin (Jami’u Ahadisu Sshi’a), na Barujardy, 1/429.


❖ Su ne suke cewa: lallai abunda za’a amfana daga hadisai wadanda suke nuni akan hukuncin kafurci da kuma shirka a lahira to wannan yana tabbata ne akan duk wanda ba dan shi’a bane masu imamai goma sha biyu.


31


❖ Su ne suke cewa: lallai (musulmi) jinin sa halal ne, sai dai kada ka kashe shi a baiyane, in ka samu ikon wurgo masa katon dutse ko kuma ka jefa shi a cikin ruwa to ka aikata dan kada a bada shaidar haka a kan ka, sai aka ce: to me kake gani game da dukiyar sa? Sai yace: ka cinye in ka samu iku.


Duba cikin littafin (Wasa’ilus Shi’a), na Hurr Al-amily, 18/463.


❖ Su ne suke cewa: lallai diyyar ran Ahlussunnah in an kashe shi kamar diyyar dan bunsuru ne, kai bunsuru ma yafi shi alheri, bata wuce diyyar dan karamin su wato shi ne karen farauta, babban su kuma diyyar sa bata wuce diyyar bayahude.


Duba cikin littafin (Al-anwarun Nu’maniyyah), na Ni’matullah Aljaza’iry, 3/308.


❖ Su ne suke cewa: ka amshe dukiyar banasibe (musulmi) duk inda ka same ta mu kuma ka kawo mana kumusi.


Duba cikin littafin (Wasa’ilus Shi’a), na Hurr Al-amily, 6/340.


❖ Su ne suke cewa: lallai ranar lahira za’a kwaso ladar Ahlussunnah a ba dan shi’a, a kwaso zunuban dan shi’a a lafta wa Ahlussunnah, sai a tura su wuta.


Duba cikin littafin (Biharul Anwar), na Almajlisy, 5/247,248.


❖ Su ne suke cewa: Ahlussunnah najasa ne kuma jinin su ya halatta da kuma dukiyoyin su, kuma in sun mutu zasu dawwama a cikin wuta baza su taba fitowa daga cikin ta ba.


Duba cikin littafin (Al-anwarun Nu’maniyyah), na Ni’matullah Aljaza’iry, 2/306, da kuma littafin (Haqqul yaqeen fi ma’rifati usuliddeen), na Abdullah Shibr, 2/188.


❖ Su ne suke cewa: idan dan shi’a yace wa dan shi’a (ya kai dan sunnah), to sai an mai hukunci na ta’aziri, kuma wanna ta’azirin da za’a yi mai ya tabbata a shari’ance dan kar ya sake.


32


Duba cikin littafin (Hayatul Muhaqqiqul Karki wa Aasaruhu), 6/237.


❖ su ne suke cewa: wasu daga cikin mala’iku sunyi jayayya akan wani abu, sai suka bukaci wanda zai yanke hukunci tsakanin su a cikin iyan adam, sai Allah yayi musu wahayi cewa ku zabi wanda kuke so yayi hukuncin, sai suka zabi Aliyu dan Abi Dalib Allah ya kara yadda a gare shi.


Duba cikin littafin (Musnadu Fatima), na Hussain Attuwaisir Kany, shafi na 296.


❖ Su ne suke cewa: wani jaki mai cizo yayi wa Manzan Allah (S.A.W) magana sai yace: mahaifina da mahaifiya ta fansa ne a gareka ya Manzan Allah, lallai baba na ya bani labari daga baban sa shima daga kakan sa, shima kuma daga baban sa, cewa lallai shi ya kasance tare da Annabi Nuhu a cikin jirgin ruwa, sai Annabi Nuhu yazo ya shafa bayan sa sai yace: wannan jakin za’a samu wani jaki da zai fito daga tsatson sa wanda shugan Annabawa zai hau shi kuma cikamakin su, sai jakin yace; ina gode wa Allah da yasa ni ne wannan jakin wanda zaka hau ya manzan Allah.


Duba cikin littafin (Usulul Kafy), na Alkulainy, 1/237.


❖ Su ne suke cewa: lallai imamin su Albaqir ya hada wata giwa ta kasa sai kuma ya hau kanta, sai ta tashi da shi sama ta kai shi makkah.


Duba cikin littafin (Madinatul Ma’ajiz), na Hashim Albahrany, 5/10.


❖ Su ne suke cewa: fitsarin imamai da kashin su babu kazanta a ciki kuma babu wari, kamshi yake yi kamar turaren almiskul azfar, kai duk wanda ma ya sha fitsarin su da kashin su da jinin su to Allah ya haramta masa shiga wuta kuma wajibe ne ma ya shiga aljannah.


33


Duba cikin littafin (Anwarul Wilaya), na Ayatullah Al-akwand Mulla Zainul Abideen Alkalbayakany, shafi na 440.


❖ Su ne suke cewa: lallai ababen da ke fita daga jikin imamai na (fitsarin su da tusar su da kashin su), duk kamshi suke yi kamar kamshin almiski.


Duba cikin littafin (Usulul Kafy), na Alkulainy, 1/319.


❖ Su ne suke cewa: lallai sanya bakin takalmi yana da illoli guda uku, sai nace: menene su in zama fansa a gare ka?? Sai yace: suna raunata gani, kuma suna sa azzakari yayi rauni, kuma suna gadar da damuwa da bakin ciki.


Duba cikin littafin (Usulul Kafy), na Alkulainy, 6/465.


❖ Su ne suke cewa: lallai sanya korayen takalma yana haifar da abubuwa guda uku: suna karfafa gani, kuma suna sa azzakari yayi karfi, kuma suna yaye damuwa da bakin ciki.


Duba cikin littafin (Alfuru’ minal Kafy), na Alkulainy, 6/465.


❖ Su ne suke cewa: cin karas yana kawo zafin koda, kuma yana sa azzakari ya mike, kuma yana taimakawa wajen yin jima’i.


Duba cikin littafin (Alfuru’ minal Kafy), na Alkulainy, 6/372.


❖ Su ne suke cewa: lallai shaidan yakan zo wa mace har ya hau kan jikin ta kamar yadda namiji ke hawa kan jikin ta, sai ya sadu da ita kamar yadda namiji ke saduwa da ita, kuma ya aure ta kamar yadda namiji ke auranta, sai nace: to ta yaya za’a gane hakan?? Sai yace: ta hanyar san mu da kuma kin mu, duk wanda yake san mu kuma yake kaunar mu to shi ya fito ne daga maniyyin mutum, duk kuma wanda yake kin mu to ya fito ne daga maniyyin shaidan.


Duba cikin littafin (Alfuru’ minal Kafy), na Alkulainy, 5/502.


❖ Su ne suke cewa: lallai al-aura guda biyu ne (gaba da baya), amma baya-dubura- an rufe shi da iyaiyan maraina biyu, to in ka rufe azzakari da kuma maraina to shi kenan ka rufe al-aura.


Duba cikin littafin (Alfuru’ minal Kafy), na Alkulainy, 6/221.


34


❖ Su ne suke cewa: amma sauran jin dadi da mace kamar su shafa ta da sha’awa da kuma rungume ta da kuma shafa cinyoyin ta babu laifi a cikin hakan, kai koda kuwa da iyar jinjira ce wadda ake shayarwa.


Duba cikin littafin (Tahrirul Wasilah), na Alkumainy, 2/221.


❖ Su ne suke cewa: ya halatta ayi jima’i da mai haila kafin tayi wanka in hailar ta tsaya.


Duba cikin littafin (Alfuru’ minal Kafy), na Alkulainy, 5/395.


❖ Su ne suke cewa: ya halatta a sadu da mace ta duburar ta.


Duba cikin littafin (Alfuru’ minal Kafy), na Alkulainy, 5/540.


❖ Su ne suke cewa: mai haila zata iya yin sallar jana’iza, sai dai baza ta tsaya cikin sahu ba.


Duba cikin littafin (Manla yahduruhul Faqih), na Ibn Babawaihi Alkummy, 1/179.


ALLAH YAYI SALATI GA ANNABIN MU MUHAMMAD


DA IYALAN SA DA SAHABBAN SA KUMA YAYI SALLAMA.


35


LITTATTAFAN DA MUKE YIN NASIHA DA KARANTA SU DAN YIN RADDI GA RAFILAWA IYAN SHI’A


1- fatawa shaikul islam ibn taimiyyah.


2- minhajussunnah, na shaikhul islam ibn taimiyyah.


3- al-milal wannihal, na asshahrastany.


4- alfarq bainal firaq, na albagdady.


5- maqalatul islamiyyeen, na al-ash’ary.


*Daga cikin littattafan zamanin mu na yanzu kuma:


1- dukkan littattafan shaikh Ihsan Ilahy zwaheer. Allah yayi masa rahama.


2- (mas’alatuttaqrib) na shaikh Dr. Nasir Alqafary.


3- (Usulu mazhabusshi’a alisna ashariyyah), na shaikh Dr. Nasir Alqafary.


4- dukkan littattafan shaikh Muhammad Maalullah, Allah yayi masa rahama


5- (bazlul majhud fi mushabahatirrafidah lil yahud), na Abdullah Alhujaily.


6- (hatta la tankhadi’), na Abdullah Albusaly.


7- (asshi’ah alisna ashariyya wa takfiruhum li umumil mislimeen), na Abdullah Assalfy.


8- (man qatalal Husain), na Abdullah ibn Abdulazeez.


9- (alburhan fi tabri’ati Abi hurairata minal buhtan), na Abdullah Annasir.


10(al-intisar lisshbi wal aal), na daka Ibrahim Arruhaily.


11- (kashful jany Muhammad attijany), na shaikh Usman Alkhamees.


12- (bal dalalt firraddi ala abadeelit tijany), shaikh Khalid Assaqlany.


13- (ma’al isnai ashariyya fil usuli wal furu’i), na dakta Aliy Assalus.


36


14- (tabdiduzzalaam wa tanbuhun niyaam ala kadrit tashayyu’i alal muslimina wal islaam), na shaikh Sulaiman Aljabahan, Allah yayi masa rahama.


Da ma wasu littattafan masu yawa na daban, wadannan da muka ambata mun ambace su ne kawai dan misali da kuma takaitawa ba wai su kenan ba.


***


SHAFUKAN YANAR GIZO MASU MAHIMMANCI WANDA MUKE NASIHA DA ZIYARTAR SU DAN RADDI GA YAN SHI’A


1- shafin Addifa’u anissunnah http://www.d-sunnah.net


2- shafin Faisal Nurr http://www.fnoor.com


3- shafin Alburhan http://www.albrhan.com


4- shafin Muhtadun http://www.wyIsh.com


5- haqiqtul Kumainy http://khomainy.com


6- dalilu haqa’iqurrafidah http://dhr12.com


7- shafin Albaiyyinah http://www.albainah.net.


8- shafin Ansarul husain http://www.ansar.net


9- shafin Almanhaj http://www.almanhaj.com


10- rabidatu ahlissunnah fi Iran http://www.isl.org.uk


11- shafin Alimamul mahdy http://www.almahdi.com


***


37


JADAWALIN ABUNDA LITTAFIN YA KUNSA


MAUDU’I SHAFI


GABATARWA ................................ ................................ .... 3


ASALIN ADDININ SU ................................ ........................ 5


AKIDAR YAN SHI’A GAME DA ALLAH ........................... 5


YADDA SUKE TOZARTA ANNABI (S.A.W) DA YARANSA MATA DA KUMA AHLUL BAITY ................ 11


WUCE GONA DA IRIN SU GAME DA ALIYU ALLAH YA KARA YADDA A GARE SHI................................ ............ 13


WUCE GONA DA IRIN SU GAME DA FATIMA ALLAH YA KARA YADDA A GARE TA ................................ ...... 16


YADDA SUKE FIFITA IMAMAN SU AKAN ANNABAWA DA KUMA WUCE GONA DA IRI GAME DA SU ........... 17


SUN KAFIRTA SAHABBAI BAKI DAYAN SU SAI MUTUM UKU KACAL A CIKIN SU ............................... 19


KIYAYYAR SU GA SAYYIDINA ABUBAKAR DA UMAR DA USMAN ALLAH YA KARA YADDA A GARE SU ..... 19


MAHADIN SU NA KARYA DA KUMA FADAR SU CEWA IN AN MUTU ZA A DAWO DUNIYA ............................ 21


MUMMUNAR GONA DA IRIN SU WAJEN BAUTAR KABURBURA DA KUMA TARUKAN IBADAR SU ...... 23


SOYAYYAR SU GA KAFURAI DA KUMA YADDA SUKE YAUDARA DA KUMA HA’INCI ................................ ..... 24


38


KIYAYYAR SU GA MAKKAH DA MADINAH ............... 26


KIYAYYAR SU GA MASAR DA SHAM........................... 26


YADDA MASU RAWUNA A CIKIN SU KE CIN KUMUSI ................................ ................................ .......................... 27


YADDA SUKA MAIDA DUKAN JIKI DA SARAR JIKI YA ZAMA DAGA CIKIN MANYAN AYYUKAN KUSANTA GA ALLAH ................................ ................................ ........ 27


YADDA SUKE KWADAITARWA AKAN YIN MUTU’A DA KUMA YIN MUTU’A DA KARUWAI ....................... 28


TAKIYYA DA KARYA TUSHE NE NA MAZHABAR SU 29


YADDA SUKE KAFURTA MUSULMAI DAKUMA KIYAYYAR SU AGARE SU ................................ ............. 29


YADDA SUKE KIN AHLUSSUNNAH YA WUCE TUNANI ................................ ................................ ........... 31


LABARAN KARYA NA YAN SHI’A ................................ 32


LITTATTAFAN DA MUKE YIN NASIHA DA KARANTA SU DAN YIN RADDI GA RAFILAWA IYAN SHI’A ........ 35


SHAFUKAN YANAR GIZO MASU MAHIMMANCI WANDA MUKE NASIHA DA ZIYARTAR SU DAN RADDI GA YAN SHI’A ................................ .................... 36


39


www.islamland.com


40



Posts na kwanan nan

TAMBAYOYI DA AMSOSHI ...

TAMBAYOYI DA AMSOSHI A CIKIN MAS’ALOLIN AKIDAH DA KAFIRCI

BIDI’A MA’ANARTA – NA ...

BIDI’A MA’ANARTA – NAU’IKANTA – HUKUNCE-HUKUNCENTA

MUSULUNCI ADDININ MAN ...

MUSULUNCI ADDININ MANZANNIN ALLAH

ZIKIRAI WADANDA AKE Y ...

ZIKIRAI WADANDA AKE YIN SU DA SAFE DA KUMA YAMMA