Labarai

Taurari masu tafiya masu gudu suna vuya


Allah(s.w) na cewa : ba sai na rantse da taurari masu tafiya ba* masu gudu suna


vuya"(at-takwir 15-16).


Allah(s.w) na cewa : ba sai na rantse da taurari masu tafiya ba* masu gudu suna


vuya"(at-takwir 15-16).


Haqiqar ilimi:


Taurari idan suka riqa suna kai wani munzali da suke tsufa ana kiransu da (Black


Holes) sukan sami huji baqi wanda yake da girman gaske wanda yafi girman rana da


ninki biyar,kuma tana da qarfin maganaxisu awannan lokaci ta inda take janye duk


wani abu da yayi kusa da ita da kusan kilomita(dubu 300 acikin daqiqa) shi yasa ake


kiranta da ramuka masu janye dukkan wani abu da yayi kusa dasu, na kananan


taurari(Giant vacum-Cleaners) wato suna share duk wani abu da yayi kusa dasu kamar


yadda(Karl Schwars ) a shekara1916 da kuma(Child) ashekara ta 1934, a kuma


shekata ta 1971(Oppenheimer Robert) ilimi ya tabbatar da cewa idan tauararuwa ta


soma tsufa takan yi huji baqi inda take haxiye duk abinda da yayi kusa da ita.


Fuskacin mu'ujiza:


Salon Alqur'ani mai girma na kore rantsuwa, kamar yana cewa ne ba sai na rantse da


abinda kowa yake ganini qiriqiri ba, wannan salo kuma ya qara tabbatar da cewa


Alqur'ani wahayi ne na Allah da yake cewa" ba sai na rantse da taurari masu tafiya


ba* masu gudu suna vuya* da dare yayin da yayi duhu da safiya yayinda tayi haske*


lalle shi maganan manzo ne mai girma"(at-takwir 15-19) kuma duk abinda Allah ya


rantse dashi to lalle abin nada mahimmanci wurin kafa hujja dashi, annan wurin abin


da aka faxa ya dace da hujin taurari ko tsufarsu kamar yadda ake faxi,shi yasa sifata


su da aka yi da (masu gudu) ya dace da gudun da suke yi,amma kalmar(masu vuya)


ita ma ta dace da abin da yake faruwa mata na vuya da vacewa da tsufa ko mutuwa


bayan ta girma ta zama abar sha'awa.kuma haka abin yake kasancewa lokacinda


tauraruwa ta shufa sai ta sami wani hujji ta kuma vace baki xaya ta zamo bata da


haske, saboda tana janye dukkan wani haske da yabi kusa da ita. Shi yasa aka kira su


da sunan "masu gudu suna vuya" anan zamu ga Alqur'ani ya sifatasu da siffofi da


suka dace abinda ilimin taurari na zaamani ya gano, abinda yake tabbatar da cewa


wannan magana ne na Allah (s.w).


Rigirigen jiki


Manzo (s.a.w) ya ce : misalin muminai wurin san hunansu da tauyinsu da qaunan


junansu, misali jiki ne idan gava xaya daga ciki ta sami rauni sai sauran gavovin jiki


suyi rige rige wurin jin zafin da rashin barci." Buhari da Musulum suka ruwaito da


wasunsu.


Manzo (s.a.w) ya ce : misalin muminai wurin san hunansu da tauyinsu da qaunan


junansu, misali jiki ne idan gava xaya daga ciki ta sami rauni sai sauran gavovin jiki


suyi rige rige wurin jin zafin da rashin barci." Buhari da Musulum suka ruwaito da


wasunsu.


Haqiqar ilimi:


Binciken ilimi da aka yi da dama sun tabbatar da cewa: a lokacin da wani abu ya


sami jiki na haxari ko jin ciwo akwai wasu hanyoyi da sauran gavuvva suke ba da


gudumuwar kariya ga wannan gavar da ta kamu.


Kuma wannan kariya da gudunmawa ya danganta ne gwargwadon girman ko


qanqancin ciwon, duk lokacin da jin ciwon yayi qarfi a lokacin bada gudunmawar ke


qara karfi haka kuma idan abin ya zamanto qarami ne haka lamarin yakan kasance.


Misalin lokacin da aka sami wani rauni agava sai kwakwalwa ta kira wasu vargo dake


ciki su su zuba wasu abubuwa waxanda za su kare wannan wurin rauni daga shigan


wani irin kwayar cuta, da kuma wasu abubuwa mai danqo da zai riqa zuba don ya


sanya wurin yayi saurin warkewa ataqaice ko yane vangaren jiki zai riqa bada nasa


gudunmuwa na abin da yake dashi don wannan gavan da yake da rauni ya sami sauqin


warkewa ta hanyar gudunmawa da taimakekeniyar sauran gavovin nasa. Wannan shi


ne abin da haqiqanin ilimi ya tabbatar da shi a likitance.


Fuskacin mu'ujizar:


Abin da hadisin ya faxa shi ne abin da yake faruwa a likitance, wato duk gavovin jiki


suna kiran junansu da rige rige, kamar yadda Manzo (s.a.w) ya ba mu labari na yadda


halin musulmai ya kamata ya kasance wurin soyayya da qaunar juna da tausayi, sai ya


buga misali da jiki a lokacin da wani rauni ya sami gava daga gavovinsa, kuma babu


wani abu da yafi wannan kalma da ya yi amfani da ita wato "rige rige" don ita tafi


dacewa da wannan wuri kuma wannan haqiqan haka yake a likitance tun da har


likitoci suna amfani da garkuwar jiki da wannan suna don shi yake bada gudunmuwa


na gaggawa da kiran sauran gavovi wurin taimako,kuma wannan shi ne abin da


Manzo yake nufi da soyayya da qaunar juna acikin wannan hadisin.


GOSHI KWAKWALWA


Allah (s.w) yana cewa : a'a ha idan bai bari ba zamu damqeshi a gaban gwagwalwa* kwakwalwa mai Qarya mia kuskure" Al-alaq 15-16 Allah (s.w) yana cewa : a'a ha idan bai bari ba zamu damqeshi a gaban gwagwalwa* kwakwalwa mai Qarya mia kuskure" Al-alaq 15-16: Haqiqar ilimi: kwakwalwar mutum ya kumshi tsagi huxu: tsagin gaba "frontal lobe" da tsagin baya" Occipital Lobe" tsayin tsakiya" Temporal lobe" da tsagin kewaye" parietal lobe" ko wane tsagi nada nasa aiki da yake yi na musamman amma agefe xaya suna cika junansu ne. tsagin gaba shi yake kula da abinda ya shafi suluki da magana kamar yadda yake xauke da wasu vangarorin kula da garkuwar jiki , sannan vangaren gaba na kwakwalwa shi yake kula da abinda ya shafi tunani da rabewa tsakanin abubuwa. Akwai wani yanki da ake kira da Broca shi yake haxa kwakwalwar mutum da sauran gavovinsa wurin isar da saqo kamar baki da hanki da maqogwaro da sauransu. Amma sauran abinda ya shafi vangaren goshi shi yake kula da dulkkan abubuwan da mutum yake aikatawa na vangaren tunani da aikata wasu abubuwa da warware dukkan matsalolinsa . Fuskacin mu'ujiza: ba agano waxannan abubuwa sai bayan cigaban ilimi awannan zamani, kuma ga Al-kur'ani mai girma ya kevance wannan vangare na gaban goshi da ambato na cewa mai qarya mai kuskure, sannan yace kuma zai damqeshi , wato wurin yin masa hisabi domin shi yake kula da dukkan gavovin mutum. Saboda da hikimar unbangiji ya sanya wannan yanki shine zai riqa yin sujjada da kusanta zuwa ga Allah …. ( lalle sallah tana hani ga Alfasha da abin qi ,Ambaton Aallah shine mafi girma , Allah na sane da abanida kule aikatawa")"al-ankabut 45.


YANKIN DA YAFI KO KWARI A DORON QASA


Allah (s.w) yana cewa: An rinjayi Rum* a mafi kusan qasa, kuma su bayan rinjayar ta su za suyi galaga* a cikin tsukin shekaru al'amura na Allah gabanin haka da bayan haka, a wannan .4)-1 rum—sulmai za su yi farin ciki*(alrana mu :Haqiqar ilimi wato yankin -Littafan tarihi sun bayyana aukuwar yaqi tsakanin daular Farisa da Rumawaa wani yanki dake tsakanin Azri'at da Basara kusa da tekun mayit –gabashin daular Rumawa ci nasara a kan Rumawa a shekara ta 619. Hakika Rumawa sun yi a lokacin da farisa tababbabr hasara a wannan yaqin har waxanda suka halarci yakin su tabbatar da mutuwar daular Rumawa.. amma abin da ba ayi zato ba shi ya auku a watan satumba ta shekara 627 kanin Farisa da Rumawa a garin Nineveh. Rumawa suka ci nasara a kan a ka sake yin yaqi tsaFarisawa, bayan watanni Farisawa suka nemi sulhu da Rumawa don a maida masu wuraren .da suka qwace daga garesu ina kwari a To masu ilimi sanin qasa qawo jogurafi sun tabbatar da cewa yankin da yafi kodoron qasa shi ne garin da yake kusa da tekun Mayit a falasxinu inda aka tabbatar da cewa ta yi qasa ta zurfin ruwa kimanin mita 395. kuma hotunan da ka xauka ta tauraron xan Adam .sun tabbatar da haka :Fuskacin mu;ujiza a mu'ujiza a nan a wannan ayoyi masu tsarki da farko: qur'ani ya ba da Akwai fuskoki biyu nlabarin nasara da Rumawa za su yi a kan Farisawa bayan sun yi nasara a kansu a tsukin shekaru |"kalmar Bidh'i " a cikin larabci yana nufin daga shekaru uku zuwa tara . kuma abin a lokacin da yaqi ya sake ani ya ba da labarinsa ya auku a cikin shekaru bakwaida Qur'aukuwa a shekara ta 627 kuma Rumawa suka yi nasara a kan Farisawa kuma abin ya zo dai .ayiqin Badar lokacin da musulmai suka yi nasara dai wannan nasara ba zai tava aukuwa ba har suna yi wa Da mushirikan larabawa suna ganin musulmi izgili da maganan Alqur'ani suna cewa magana yadda wannan abin zai yi ya auku, sai suka kunyata lokacin da abin da Qur'ani ya ba da labarinsa ya auku wato nasarar Rumawa .a kan Farisawa qiqa ta jogurafi ya tabbatar da cewa wannna wuri shi ne yafi ko ina kwari a doron Na biyu: haQasa kamar yadda Qur'ani ya ba da labarin cewa nasara zata auku ne a mafi kwarin wuri. " ina kalmar Adna" a larabci tana nufi kusa ko kwari, a vangaren kusa wannan ruri ya fi ko kusa ga jazirar larabawa.a vangaren kwari kuma wato wurin yana qasa da zurfin ruwa kusan kamar shi ne mafi kwarin wuri da tauraron Dan Adam ya dauki hotonsa mita 400, kumawannan abu yadda Insakwafidiya ta Birtaniya ta tabbatar. Kuma tarihi ya tabbatar da cewa wanda bai cin cigaban ilimin zamani ba wanda yasan ya auku ne a wuri da yafi ko ina kwarihaka lamarin yake.. shin wannan ba zai tabbatar mana da cewa Qur;ani daga wurin Allah zamu bbata ga Allahyake ba. Hakika Allah yayi gaskiya da yake cewa " ka ce godiya ya ta"nuna maku ayoyinsa za kuma kusansu


JIN ZAFI KO RAXAXI


Allah (s.w) na cewa "lalle waxanda suka kafirce da ayoyinmu da sannu zamu qona su da wuta, a duk lokacin da fatar su ta nuna sai mu sauya masu fata sabuwa , don su xanxani azaba, lalle Allah ya kasance mabuwayi ne mai hikima" (an- nisa'I 56) Allah (s.w) na cewa "lalle waxanda suka kafirce da ayoyinmu da sannu zamu qona su da wuta, a duk lokacin da fatar su ta nuna sai mu sauya masu fata sabuwa , don su xanxani azaba, lalle Allah ya kasance mabuwayi ne mai hikima" (an- nisa'I 56) Allah (s.w) na cewa:a shayar dasu ruwa mai zafi sai ya yanke masu hanjinsu"(Muhammad:15) Haqiqar ilimi: Da can kafin bayyanar ilimin zamani ana zaton dukkan jiki ne ke jin zafi mutane ba su gano cewa akwai wani yanki na fata shi yake xaukar zafi da raxaxi ba. Har sai lokacin da ilimi ya gano haka , inda docta Head ya kasa jin fata zuwa kishi biyu: ji mai tsanani (Epicritic) shine ya shafi jin shafa xan kaxan ta rarrabewa tsakanin zafi. Da kuma ji na farko( Protopathic) shi ya shafi jin zafi, da kuma darajar zafi mai tsanani,ko wanne acikin yana aikin sa daban ne kamar yadda kuma akwai wani yanki na musamman da yake banbance yanayi( Receptors) shi kansa ya kasu kishi hudu: halittun da suke tasiri da yanayin waje(Exterocetors), wato na vangaren shafa, da sauran jiki (Meissners Corpuscles) da kuma( Merkes Corpuscles) wato na hallitun gashi, da qarshen Erause End Bulbes) wato mai jin sanyi, da kuma (Rffini,scylinders) mai jin zafi ke nan wato qarshen mai xaukan zafi da raxaxi.wato fata shi yafi komai dauran xaukan zafi da raxaxi. Kamar yadda malam likata suka tabbatar da cewa wanda ya fatarsa ta kone baki xaya baya jin zafi da yawa saboda ya rasa wannan yanki za yake xaukan zafin ko raxaxi. Ba irin konewa xan kaxan ba inda zai fin kan qaru sosai saboda an isa wurin xaukan zafin kai tsaye.kamar yadda likitoci suka tabbar da cewa irin kananan hanji na kusa da uwar hanji ba shi da abin daxkan zafi ,a mma uwar hanji da sauran hanji suna da wannan abin da yake xaukan zafin, abin da aka tabbatar da cewa yana dauke da kwayoyin halittu da suka kai 20400 sanimita kuma yawan sa ya kai yawan halittun da suke cikin fatar da take daukan zafi awaje. Fuskacin mu'ujiza: Allah ya bayyan a cewa Fta shine wurin xaukan azaba sai mai girma da xaukaka ya haxa azabar da fata da zafin a cikin ayan farko ya bayyan cewa idan fatan ta nuna sai asauya masu wata fatar mai xauke da irin wannan halittun da suke xaukan zafi don asanya wannan kafirin yai ta shan azaba da qunar wuta. Kuma ilimin zamani ya gano cewa cewa fatar baya baya ita ce ke daukan zafi da raxaxi da quna, abin da babu wani mahaluqi da zai iya fahimtar haka bayan ci gaban ilimin likitanci wanda ya gano wannan haqiqar da Alqu'ani mai girma ya bamu labari, aqarni goma sha huxu da suka gabata. Haqiqa wannan na qara bayyan ayoyin Allah maxaukakin sarki Alqur'ani ya tsoratar da kafirai da azaba da ruwan zafi mai yanke uwar hanji a cikin aya ta biyu, daga baya aka gano cewa uwar hanji bata jin zafi sai idan an yanke ta sai ruwan zafin ya shiga ya isa zuwa kwakwalwa ta hanyar wasu halittun fata masu xaukan zafi daga nan sai mutium yaji zafin da quna da raxaxi. anan zamu ga haqiqani mu'ujizar ta bayyana bayan da haqiqar ilimi ya tabbara abin da Alqur'ani mai girma ya riga ya faxa.


Haramta naman Alade ilimi ya bayyan haka


Allah(s.w):" kace ba sami wani abu daga cikin abinda aka yi min wahayi da shi ba


haramtacce, na abinci sai dai in ya kasance mushe ne ko jini n yanka ko naman alade, to shi


najasa ne ko fasikanci aka yanka ba don wanin Allah. .wanda ya ya matsu ba mai qetare


iyaka ba ko shisshigi to lalle Ubangijinka mai gafara ne mai rahama" Al-an'am 145).


Haqiqar ilimi:


ilimi ya zo ya riski waxansu fuskokin da ya sa Shari'a ta hana wasu abubuwa a Musulumci,


abin da ya kare mabiya qarnoni da dama tun kafin a gano madubin likita kuma ajere : Mushe


dai akwai wasu kwayoyin cuta da suke tasowa daga cikinsa,sannan jini shima kwayoyin cuta


suna saurin yaxuwa aciki Aqarshe Alade wanda ya ke qumshe da tili wasu cutuka acikinsa


wanda ba sa wankuwa,domin wari yana tattare da kwayoyin cuta da suke kaiwa ga mutane


da dabbobi. Akwai wasu da suke Aladu kawai ke xauke dasu kamar cutar (Trchinella) da


cutukan( Balantidium Dysentery) da tsutsotsin ciki (Taenia Solium) da macijin ciki(Spiralis)


wasu cutukan kuma mutane ma na xauke dasu kamarsu:( Cysticercosis da mura (Influenza)


da kuma murar (Zoonoses. Kuma an gano cewa akwai wasu cutuka da masu yawan


mu'amala da Aladu suke yawan kamuwa da su. Kamar yadda ya faru a wani tsibiri tekun


indiya, lokacin da aka sami ambaliyar ruwa ta kwaso turoson Aladu cuta ta yaxu ayankin


kamar annoba. Kuma irin wannan cutuka suna yaxuwa a wuraren da ake kiwon aladu hatta a


irin qasashe kamar Jamus,Faransa, filipin da Benuzuwela.


Kuma cin naman damatsar Aladu tana kawo cutar(Trichinellosis) kuma waxannan cuta sukan


bi jini su shiga mahaifar macen Alade sannan cin naman da ya kamu da irin wannan cuta


yana haifar da macijin ciki da sauranran dangin cutuka,ta yadda kuma suke zuba wasu


kwayoyin cuta dubanni su kuma shanye jinin mutum, musamman ma irin macijin cikin nan


mai kawuna da dama (Taenia Saginata).


Fuskacin mu'ujizar:


al'adu suna da munanan xabi'u kuma ana kyamarsu hatta ma ga masu bautan gumaka, inda


suke sifatasu da cewa suna kashe Allolin alheri, tatsuniyoyi na cewa Alade ne ya kashen


Horus na misirawan da, da Adwan na Kan'anawa . da Odonis na Girkawa, da Itis na mutanen


Asiya . kuma misarawan da suna kallon masu kiwon Aladu mutanene mara qima da


kamala,hakan nan kuma masu kiwon Aladu ba sa auren kowa sai yasu-yasu, kuma dukkan


wanda ya shafi Alade yayi wanka.


Haka ma an harantawa Ahlul kitabi cin Alade duk da cewa sun savawa addinin. Amma


addinin musulumci ya bayyana dalilin haranta naman Aladeda cewa (qazanta ne)ko cuta ko


najasa duk ta kumshi wannan ma'ana ayoyi har uku suka bayyana haramcin naman Alade:


Allah (s.w) na cewa"lalle an haramta maku mushe da jini da naman Alade , da abin da aka


yanka don wanin Allah, wanda ya ya matsu ba mai qetare iyaka ba ko shisshigi to lalle


Ubangijinka mai gafara ne mai jin qai" (An-nahal :115) .


Allah (s.w) na cewa "an haramta maku mushe da jini da naman Alade da abinda aka yanka


don wanin Allah…"(Al-maida 3).


Kuma haramcin ya kunshi kitsensa da aka haramtawa yahudawa kawai ya nuna mana cewa


ya shafi namansa kamar yadda Allah (s.w) yake cewa: " ga yahudawa mun haramta duk wani


abu mai akaifa,daga shanu kuma da awaki mun haramta masu kitsensu ko abin baynasu ke


xauke dashi ko kayan ciki ko abinda ya cakuxu da qashi, wannan mun sakanya masu da


shisshinsu lalle mu masu gaskiya ne" (Al-an'am 146).


Haranta kitse ya qumshi haranta nama koda ko kamar raugar dabbobi ne da mutum zai ci .


alokacin da Al'qur'ani ya sauka mutane ba su san haxarin da Alade ke xauke dashi ba, ta yaya


zamu sami wannan garkuwa in dai ba ta hanyar ilimin da Allah maxaukakin sarki ya saukar


mana da shi ba.:" Al'ummanka suka qaryata dashi kuma shi gaskiya ne.ka ce ni ba


madogaranku bane, kuma ko wane labari na da matabbaci da sannan ya ku sani" ( Al-an'am


66).


NA RANTSE DA SAMA MA'ABUCIYAR MAIDOWA


Allah(s.w) na cewa" na rantse da sama ma'abuciyar maidowa"(al- tariq 11) Allah(s.w) na cewa" na rantse da sama ma'abuciyar maidowa"(al- tariq 11) Haqiqar ilimi: sararin samaniya na maida tururin ruwa da ya tashi zuwa gareta da siffar Ruwar sama. Sararin samaniya na maido da abuwuwa da dama zuwa qasa bayan sun tashi daga qasan. Sararin samaniya na maida wasu tartsatsin haske masu kashe rayayyu nesa da qasa. Sararin samaniya na akasta sauti da amo na kusa da na nesa zuwa qasa, wato yana xaukan sauti daga qasa sannan ya maida shi qasa kaman amsa amo da sautin talfo da sauransu. Sararin samaniya yayi kama da madubi da take xaukan zafi, sai ta riqa kare mutum daga zafin rana, kuma kamar yadda yake kariya da dare, da za a sami tangarxa awannan tsari da komai yaya lalace da kuma rayuwa tayi wahala, ko dai saboda tsananin zafin rana ko sanyin dare. Fuskacin mu'ujizar: Ayar Alqur'ani tayi nuni " da sama ma'abuciyar maidawa" ga muhimmin sifar sama wacce take kewaye da doron qasa, wato da cewa ma'abuciyar maidawa, malamai magabata sun fassara wannan abu da ruwan sama ne kawai,sai ilimi yazo daga baya don ya zurfafa wannan ma'ana ta hanyar yadda sararin samaniya ke yin wasu ayyuka da dama na maidawa xin, ba ma kawai ruwa ba, kamar amon sauti, abin nufi da sama anan shine makarin saman da yadda ya ke tare komai don kada ya cutar da halittu, bai cin wannan aiki da yake yi da rayuwa tayi wahara a doron qasa baki xaya, saboda haka Alqur'ani ya taqaita abin da kalmar " ma'abuciyar maidawa


NA FITALA CE WATA KUMA HASKE


Allah (s.w) yana cewa: ‘Tsarki ya tabbata ga Allah da ya sanya burujjai a cikin sama. Kuma ya sanya kuma fitila da wata mai haskakewa a cikinta.* (al- Furqan 61) Allah (s.w) yana cewa: ‘Tsarki ya tabbata ga Allah da ya sanya burujjai a cikin sama. Kuma ya sanya kuma fitila da wata mai haskakewa a cikinta.* (al- Furqan 61) Haqiqar ilimi: Qarfin rana( makamashin nokiliyar duniya):ana samun hasken rana ne ta hanyar konewar haydrojin shi ne babban makamashinta yadda take sarrafa shi zuwa hiliyom a cikinta ta yadda za a sami zafi da xumama da zai kai darajar miliyan 15, abin da zai haifar da aikin makamashin nokiya da zarrar haydrojin huxu sai su samar da hiliyon guda, ta yadda ciki da wajen ranar za su riqa fitar da hasken maganaxisu ta yadda hasken zai riqa fita ta qarqashin wani jan da wani mai ruwan rawaya, abin da yake nuni da cewa rana na samun haskensa ne ta hanyar zafin da yake faruwa ta hanyan haxuwar makamashin da yake cakuxuwa ta makamashin nokiliyar duniya. Domin rana tauraro ne wato jiki ne mai haske da kansa, amma wata tararuwa ce da take tabbatacciya wacce take karvar haske daga daga sauran taurari da rana. Fuskacin mu'ujizar: Nassoshin qur'ani sun tabbatar tun shekaru dubu da xari huxu da cewa akwai bambanci tsakanin tauraro da kaukabi kamar rana da wata, kuma shi ne abin malaman falaki suka tabbatar a wannan zamani namu bayan da aka samu wasu abubuwa na gwaje gwaje da hange hange da abubuwan xaukan hoto na haske a cikin qarnoni kadan da suka gabata. Tauraro dai jiki ne mai haske a sama wanda yake fidda haskensa daga cikinsa, amma kaukabi shi fidda hasken da yake amsa daga rana da taurari ya ke yi,kuma wannan abin haka ma sauran kaukabai suke yi. Rana kamar wani babban makamashin nokiliya wanda yake yawa a sararin samaniya cikin saurin gaske tana da haske da zafi mabambanta a yawanu da yanayinsu, ba wani jiki ne mai matabbacin haske ba . a a shi jiki ne mai haske mai yawan juyawa( mun sanya fitila mai juyawa) Al- Nabai 13.


Amma wata jiki ne wai fitar da hasken rana sai ya haskaka duhun duniya. Wannan shi ne abin da Alqurani ya tabbatar a cikin waxannan ayoyin biyu. To wanene ya sanar da Muhammad (S.A.W) waxannan bayanan na ilimi? Haqiqa sai dai Allah sarki mabuwayi.


CUXEXENIYAR TEKUNA DA BANBANCIN RUWA


Allah yana cewa:"ya garwaya teku biyu(ruwan daxi da na zartsi) suna haxuwa.* A tsakaninsu saboda wane daga ni'imomin Ubangijinku , qetare haddi ba.* To, akwai shamaki, ba za su.22 Al Rahman )-qaryatawa.lu ulu u da murjani na fita daga gare su."(19 kuke :Haqiqanin Ilimi ba asan cewa tekuna nan gishiri dangi dangi ne ba. awurin garwayarsu, kuma tekuna ba iri 30 a ka gano haka lokacin da wani mai binciken tekuna xaya ba ne, sai a shekara ta 18ya oya kewaye tekuna na tsawon shekaru uku, a shekara ta 1942 akaran fark (Chalenger)shi a cikin ruwa.sai suka gano cewa tekun sami sakamakon binciken bayan da aka kafa tashoxaya ba ne. a'a akwai koguna da yawa a ciki, duk da cewa teku guda ne , Atalantika ba tekuko wane yanki,na ruwa ya yi daban a darajar zafi da sanyi da zartsi da daxida kuma irin uma karvar oksajin da narkewarsa, duka wannan a cikin halittun da suke rayuwa ciki, da kga koguna biyu mabambanta. Kamar ruwan Bahar Maliy,da xaya ke nan.Ina kuma tekuta Adan. Ance dukansu suna kogin Bahar Rum, da kuma tekun Atalantika da kogin gulf.haxuwa ta wasu mahaxai 1942 aka gano cewa akwai wasu koguna da ruwansu yake gaurayuwa amma ko A shekara tawannaensu ya yi daban wurin xanxanonsa da kamanni. Ruwan teku a ayaune yake ba yana cikin motsi ne ko da yaushe,, abin da ya sa ko wane vangare na cakuxuwa da wani vangare , .a da haka akwai shamaki a tsakaninsu ba sa haxuwaamma duk d :Fuskacin mu'ujiza Ayoyin suna magana ne game da tekuna biyu ko koguna biyu, masu maqwabtaka da juna, vangare na da nasa siffofi da kamannu akwai suna kuma gaurayuwa ,amma ko wane da murjani da akayi a cikin shamaki tsakaninsu ba sa tsakuxuwa. Kuma ambaton lu'ulu'uayoyin sun tabbatar da cewa tekunan duka na gishiri ne, domin ba a samunsu sai a cikin ar da cewa tsakuduwar tekuna biyu masu zartsi baya kogunan zartsi. Abin da ke kara tabbat.nufin dukansu suna gauraya Kamar yadda duk mai kallo da ido zai gansu kamar a haxe suke amma kowanensu na da nasa siffa,amma duka ba a gano wannan bayanai ba sai da aka sami takanolojiya mai qarfi ka gano haka,amma Alqur'ani mai girma ya yi mana wannan bayani a cikin ayoyi sanna a?bayyanannu, shin wannan ba dalili bane da yake tabbatar da Alqur'ani maganar Allah bane


NA FITALA CE WATA KUMA HASKE


Allah (s.w) yana cewa: ‘Tsarki ya tabbata ga Allah da ya sanya burujjai a cikin sama. Kuma ya sanya kuma fitila da wata mai haskakewa a cikinta.* (al- Furqan 61) Allah (s.w) yana cewa: ‘Tsarki ya tabbata ga Allah da ya sanya burujjai a cikin sama. Kuma ya sanya kuma fitila da wata mai haskakewa a cikinta.* (al- Furqan 61) Haqiqar ilimi: Qarfin rana( makamashin nokiliyar duniya):ana samun hasken rana ne ta hanyar konewar haydrojin shi ne babban makamashinta yadda take sarrafa shi zuwa hiliyom a cikinta ta yadda za a sami zafi da xumama da zai kai darajar miliyan 15, abin da zai haifar da aikin makamashin nokiya da zarrar haydrojin huxu sai su samar da hiliyon guda, ta yadda ciki da wajen ranar za su riqa fitar da hasken maganaxisu ta yadda hasken zai riqa fita ta qarqashin wani jan da wani mai ruwan rawaya, abin da yake nuni da cewa rana na samun haskensa ne ta hanyar zafin da yake faruwa ta hanyan haxuwar makamashin da yake cakuxuwa ta makamashin nokiliyar duniya. Domin rana tauraro ne wato jiki ne mai haske da kansa, amma wata tararuwa ce da take tabbatacciya wacce take karvar haske daga daga sauran taurari da rana. Fuskacin mu'ujizar: Nassoshin qur'ani sun tabbatar tun shekaru dubu da xari huxu da cewa akwai bambanci tsakanin tauraro da kaukabi kamar rana da wata, kuma shi ne abin malaman falaki suka tabbatar a wannan zamani namu bayan da aka samu wasu abubuwa na gwaje gwaje da hange hange da abubuwan xaukan hoto na haske a cikin qarnoni kadan da suka gabata. Tauraro dai jiki ne mai haske a sama wanda yake fidda haskensa daga cikinsa, amma kaukabi shi fidda hasken da yake amsa daga rana da taurari ya ke yi,kuma wannan abin haka ma sauran kaukabai suke yi. Rana kamar wani babban makamashin nokiliya wanda yake yawa a sararin samaniya cikin saurin gaske tana da haske da zafi mabambanta a yawanu da yanayinsu, ba wani jiki ne mai matabbacin haske ba . a a shi jiki ne mai haske mai yawan juyawa( mun sanya fitila mai juyawa) Al- Nabai 13.


Amma wata jiki ne wai fitar da hasken rana sai ya haskaka duhun duniya. Wannan shi ne abin da Alqurani ya tabbatar a cikin waxannan ayoyin biyu. To wanene ya sanar da Muhammad (S.A.W) waxannan bayanan na ilimi? Haqiqa sai dai Allah sarki mabuwayi.



Posts na kwanan nan

SAKO DAGA MUSULMI MAI ...

SAKO DAGA MUSULMI MAI WA'AZI ZUWA GA MUTUM KIRISTOCI

FALALAR AZUMIN KWANA ...

FALALAR AZUMIN KWANA SHIDA SHAWAL

TAKAITACCEN BAYANI MA ...

TAKAITACCEN BAYANI MAI ANFANI GA SABON SHIGA MUSULUNC

ZIKIRAI WADANDA AKE Y ...

ZIKIRAI WADANDA AKE YIN SU DA SAFE DA KUMA YAMMA