Labarai

Riga kafi kariya


Manzo (s.a.w) ya ce (idan kuka ji annoba awani gari kada ku shige shi,idean ya auku


a wani gari kuna cikinsa kada ku fita daga ciki) Buhari da Muslim suka ruwaito.


Manzo (s.a.w) ya ce (idan kuka ji annoba awani gari kada ku shige shi,idean ya auku


a wani gari kuna cikinsa kada ku fita daga ciki) Buhari da Muslim suka ruwaito.


Ma'aiki (s.a.w) ya kara cewa: "mai gudun annoba kaman mai gudu ne daga yaki,


wanda yayi hakuri yana da ladan shahidi."Ahmad ya ruwaito.


Haqiqanin Ilimi:


Cigaban ilimi ya tabbatar da wasu halittu kanana. Kuma ya bayyana hanyoyin


yaduwansu da hayayyafansu


A lokacon da cutuka ko annoba suka faru. Aka gano cewa masi lafiya wadanda ba su


da alamar kamuwa da ciwon a wuraren annoba su ne suke daukan makirob din ciwon


, kuma sune babban hadari wurin daukan cutar zuwa wasu wuraren idan suka tafi


can. Saboda gano wannan hakikar ne aka kirkiro abinda ake kira " riga kafin kariya"


wamda aka sani a duniya yanzu. Wato wanda yake hana dukkan mazauna garin da


annoba ta sauka da su fita daga wannan garin sannan kuma a hana wasu shiga.


Annoba ta taba kwarara a turai a karni na goma sha biyar miladiyya inda ta kashe


daya cikin hudun mazauna turai. Alokacin da ta zamo bata yaduwa a kasashen


musulmi da yawa,a wancan lokaci annoba da cutuka sun fi yaduwa akasashen turai


fiye da kasashen musulmai..


Fuskacin mu'ujiza:


Mutane a zamanin ma'aiki (s.a.w) da kafin zamaninsa sun kasance suna kudurta


cewa- har lokacin da (baster) ya gano makrobat- wannan cuta aljannu ne iskoki ko


taurari suke kawo ta ba ta da wani alaka da tsafta ko kazanta ko wani yanayi, saboda


haka ba sa yarda da cewa kwayoyin cutan zasu iya tashi daga mutun zuwa wani,sai


suna neman mata magani ta hanyar tsibbu da bori tsafi.


awannan yanayin ne ma'aiki (s.a.w) ya kawo wata ka'ida wacce ta zama asasin ilimin


riga kafin kariya na zamani, bayan da aka gano dalilan da suke sanya cutukan da


annobar, wato riga kafin kariya, don hana watsuwar annoba a wasu biranen ko


gungun wasu mutanen. Ma;aiki (s.a.w) shi ya tabbatar da wannan hakikanin ilimin


acikin hadisinsa" (idan kuka ji annoba awani gari kada ku shige shi,idean ya auku a


wani gari kuna cikinsa kada ku fita daga ciki) Buhari da Muslim suka ruwaito.


Don a kara tabbatar da wannan wasiyar ta Ma'aiki (s.a.w) ya gina kango mai karfi a


wurin annoba yayi wa wanda yayi hakuri ya zauna awurin annoban da ladan shahidai,


kuma yayi wa wanda ya gudu daga wurin alkawarin narkon azaba da cewa: "mai


gudun annoba kaman mai gudu ne daga yaki, wanda yayi hakuri yana da ladan


shahidi."Ahmad ya ruwaito.


Idan akacewa mutum lafiyayye a shekaru xari biyu da suka gabata, alhalin yana ganin


masu ciwo na mutuwa a gefensa, kuma yana cikin qoshin lafiyarsa ace masa: ka


zauna kada kabar inda kake . da sai yace wannan maganan hauka ne ko kuma ba a


qaunarsa da rayuwa, zai zabura ya gudu zuwa wurinda babu wannan annoba , saboda


haka mu musulmi ne kawai muke zama alaokacin da annoba ya faru muna aiwatar da


maganan manzonmu (s.a.w). har sai lokacin da ilimi ya gano haka aka fara amfani da


wannan sabon ilimin da aka gano alokacin da mu musulmi mun jima muna aiki da


wannan koyarwar manzo(s.a.w)


Shin akwai wanda zai iya bada wannan bayani aqarni goma sha huxu da suka gabata


? in dai ba wanda yake da wahayi na ubangiji ba!! Allah (s.w) na cewa " ka ce godiya


ta tabbata ga Allah, zai nuna maku ayoyinsa kuma zaku sansu , Ubangijinku ba mai


rafkana ba ne ga abinda kuke aikatawa)(an-namli 93).





YIZGAR FARKO NA HALITTA


An ruwaito daga Abu huraira cewa Manzon Allah (s.a.w) ya ce: dukkan xan Adam turvaya na cinsa sai dai kawai yizgar farko daga shi ne aka halicce shi a cikinsa ake harhaxa shi" An ruwaito daga Abu huraira cewa Manzon Allah (s.a.w) ya ce: dukkan xan Adam turvaya na cinsa sai dai kawai yizgar farko daga shi ne aka halicce shi a cikinsa ake harhaxa shi" Haqiqar Ilimi: Yizga a cikin ilimin halittu ( shi ne faifan farko): Ilimi halittu ya tattabar da cewa yizga shi ne faifan farko acikinsa ne ake haxa jariri lokacin da zai zama tayi sannan har a sami qashin bayansa bayan da shi wannan faifan ya vace . Haxa faifan farko: A rana ta goma sha huxu igiyoyin ciki da na waje na tayi za su fara haxewa su zama kaman yana yi gwaiba a dunqule sai qasan ya yi faxi kasan kuma ya tsuke sai qasan ya zama ya yi wutsiya kaman na gwadari ta nan wannan faifan farkon yake haxuwa a rana ta goma sha biyar. Daga nan kuma sai ya fara rarrabewa ya fara toho jijiyoyi su yi yawa dama da hauni bayan haka ya faru ne sai asami qashin baya kuma a fara samun tsiran gavovin jariri. Amma idan ba a sami haxuwar wannan faifan ba za a sami tuhuwar gavovin jariri ba, balle har a sami wani qashin baya. Saboda mahimmancin wannan faifan kwamitin ilimin halittan tayi na Ingila suka sanya lokacin da likitoci zasu iya samin lokacin da zasu iya bincike da gwaje gwaje game da jariran da ake rainonso a kwalba. A lokacin da wannan faifai ya fito saboda kai komo da motsin da zai riqa yi za aga bayyanar abubuwa kamar haka: A lokacin da za a rufe wannan kwalba za a ga bullan faifan kunne da alamun ido. Kwakwalwa kuma na haxuwa asaman wannan bututun jijiyar sai ya samar da vargo a yankin qasa sai afara samun ginuwar qashi kwakwalwa. Wato dai ataiqaice wannan faifan farko xin shi ne babbabr alamar fara halittan jariri kuma daga baya zai fara dishewa har ya zamana ba a ganinsa da ido sai dai da madubi likita a lokacin da aka sami ginuwar kashin baya kenan . Fuskacin mu'ujizar: Wannan hadisin na yizgar farko ko kuma faifan farko xin yana xaya daga cikin mu'ujizarsa (s.a.w) kuma ilimin halittun tayi ya tabbatar da cewa ta nan ne ake haliitar mutum har ma suna kiransa da faifan farko. Kuma tanan ne za a sake tada mutum ranar ta shin Kiyama kamar yadda Ma'aiki mai tsira da aminci ya bayyana a cikin wannan hadisin.





HALITTAN JARIRI A MATAKAI


Allah ta'ala yana cewa: "me yasa ba ku neman daraja daga Allah * lalle ya hallice ku a matakai" nuh 13-14. Allah ta'ala yana cewa: "me yasa ba ku neman daraja daga Allah * lalle ya hallice ku a matakai" nuh 13-14. Haqiqar ilimi: Harvey shine farkon wanda ya fara nazari akan xan tsakon kaza ta hanyar amfani da gilashin a shekara ta 1651, sannan kuma ya yi nazari akan tayin barewa saboda wahalar da ya fuskanta wurin sanin haqiqanin yadda ciki yake a farkon kamuwarsa, sai ya tabbatar dacewa ciki wani yanayi ne na kumburin mahaifa. ashekara ta 1672 wani malami wai shi Graaf ya gano qwayaye a mahaifa waxanda ake kira da" Graafian Follieles", kamar yadda ya gano wasu kafafe acikin mahaifar zomo masu ciki, daga nan ya gano cewa ciki ba kumburin mahaifa bane . aa kwayayene da suke kyankyasuwa acikin mahaifa wato Blastoeysts. A shekara ta 1675 wani malami mai suna Malpighi ya gano ttayin tsako acikin kwan kaza amma yaga cewa baya buqatan maxadin kyankyasa daga namiji.ya gano cewa yana kara girma amma ba akan matakai ba. Ta hanyar amfani da madubin likita Leeuwenhock ya gano yadda kwayayen mutum ke ginuwa a matakin farko ashekara ta 1677,amma ba su gano yadda abin ke kaiwa har likacin haihuwa ba.,amma dai sun gano cewa tayi na hauhawa daga mataki zuwa mataki. A shekara ta 1759 Wolff yayi hasashen yadda jariri ke girma akan matakai . ashekara ta1775 aka qarasa rikicin cewa jariri ba lokaci guda yake haxuwa ba sa ya bi wasu matakai bayan gwajin da Spallanzani yayi akan wasu kwayoyin halittu . a shekara ta 1827 bayan shekaru 150 kenan aka gano cewa wani malami Von Baer ya gano kwayaye acikin wata karya mai ciki . sannan a shekara ta 1839 Schleiden da Schwann suka gano yadda hallittan bil adam ke hauhawa mai suna CELLS. Daga baya aka gano yadda haqiqanin lamarin yaketa hanyar haxuwar kwayayen mace da maniyin namiji,. Fuskacin mu'ujizar: ayoyi sun tabbatar da cewa mutum na hauhawa ne mataki bayan mataki savanin abin da aka sani abaya lokacin su Arastol na cewa a dunqule mutum yake faruwa sannan ya girma har haihuwa yanzu il;imin likitancin zamani ya tabbar da yadda mutum yake hauhawa tun daga kwai har ya zuwa kyankyasa da ikon Allah. Wannan shine abinda Ubangiji ya bamu labarinsa acikin kur'ani mai girma na halittan mutum.





HAUHAWA ZUWA SANA


Allah (s.w) na cewa" wanda Allah ke son ya shiryar dashi sai buxe zuciyarsa da musulumci, wanda kuma yake so ya vatar dashi zai sanya qunci a qirjinsa kamar mai hauhawa zuwa sama, haka Allah ke sanya datti akan waxanda ba sa yin imani" (al-an'am 125) Allah (s.w) na cewa" wanda Allah ke son ya shiryar dashi sai buxe zuciyarsa da musulumci, wanda kuma yake so ya vatar dashi zai sanya qunci a qirjinsa kamar mai hauhawa zuwa sama, haka Allah ke sanya datti akan waxanda ba sa yin imani" (al-an'am 125) Haqiqar Ilimi: Da can ba asan yadda tsarin yana yi yake ba sai da wani malami wai shi Pascal ya gano ashekara ta 164 8 cewa qarfin iska na raguwa aduk lokacin da aka yi sama bisan teku, sanna kuma daga baya aka gano cew a iska ya fi tattaruwa a qqarqashin rufin iska na qasa da kusan 50% na deukkan iskan da yake cikin yaanayi ,hakanan kuma ya kan ragu da kusan wannan adadin tsakanin doron qasa da bisan da yakai qafa dubu ashirin (20,000 ) , da kuma yawan(90%) daga bisan qafa dubu hamsin daga doron qasa(50,000) , ataqaice ana samun raguwar qarfin iska duk lokacin da akayi sama, har lokacin da zaa kai inda babu samuwar iskan, samuwar mutum a bisan da ya gaza qafa dubu goma(10,000)ba zai kawo mashi babban haxari ba, don zai iya yin nunfashi a yanayin da yayi bisa kamar qafa +dubu goma zuwa dubu ashirin da biyar(10,000-25,000), saboda duk lokacin da mutum yayi sama qarfin iska na raguwa da kuma raguwar Okosajin abinda zai haifar masa da wahalar nunfashi a qirji duk lokacin da buqatuwar Oksajin yayi yawa wahalar mutum kan karu wurin nunfashi , in yayi yasa yai kai shi mummunar kamuwa da ciwon nunfashi da ake kira (Oxygen Starvation) abin da zai kai mutum ka kamuwa da (Respiratory System). Har yakai ka hallaka. Fuskacin mu'ujizar: Kamar yadda aka sani cewa mututane a irin lokuta da suka gabata alokacin wahayi ba su san abin da yake faruwa wa na yanayi samaniya da iskar gaz da ya ke yaxuwa, balle har su san cewa idan aka yi bisa yana raguwa, ko qasa yana qaruwa ba. Balle har su san cewa okusijin na da mahimmanci ga rayuwa ba duk lokacin da aka yi bisa buqatuwa gare shi yana qara qaruwa.har idan aka ce mutum ya rasa shi zai kai shi ga rasa iya nunfashi abinda zai kai shi ga hallaka. Kai mutane ma sun kasance suna zaton cewa duk lokacin da mutum yayi bisa ya fi kusa da iska, kuma qirjinsa zai fi walwala. Ayar Alqur'ani kai tsaye na mana nuni ga wasu haqiqa biyu, waxanda Ilimin zamani ya tabbatar dasu: Na farko: quncin qirji da wahalar nunfashi,a duk lokacin da mutum yayi sama a sararin samaniya, daga baya aka gano cewa saboda raguwar okosajin ne. Na biyu:irin turnuqewa dake rigayar mutuwa lokacin da mutum ya sami kansa a bisan samaniya na nisa qafa dubu talatin, saboda matsanancin buqatuwar okosojin masu shiga huhu, daga nan mutum zai kai ga hallaka. Gami da qari kalmar da Allah yayi amfani da ita wato"hauhawa" abin da ke qarawa abin qarfi da tsanani, don ya bayyana yadda yanayin wahalar da mai hawa sama yake fuskanta . shin wannan haqiqa in banda Allah (s.w) wa zai iya sanar damu ita. Lalle wahayi ne daga Allah


HABBAT SAUDA'A MAGANIN DUKKAN CUTA


Daga Manzo (s.a.w) ya ce: "Babu wani cuta sai yana da magani daga Habbat Sauda'a sai dai mutuwa" Daga Manzo (s.a.w) ya ce: "Babu wani cuta sai yana da magani daga Habbat Sauda'a sai dai mutuwa" Haqiqar ilimi: An yi amfani da Habbat Sauda'a - a kashen gabas ta tsakiya da ta nesa- a matsayin magani, tun da shekaru dubu biyu, kuma aka tatso sinadarin Nijillun daga man Habbat Sada'a a shekara ta 1959 ta hannun Aldakhakhaniy da abokansa. A cikin kwayan Habbat Sauda'a akwai daskararren mai da ya kai nauyi 40% da 1,4% mai narkakke, kuma yana dauke da sinadarai goma sha biyar:aminiya, protein, calsium, karfe, sodium, da portasium ,kuma mafi mahimmancin sinadarinta shine:- siymokiniyon,daysiymkinon,saimo haidrokiyon da saimol. Ba a fara sanin amfanin Habbat Sauda'a ba wurin karfin garkuwan jiki ba sai daga shekara 1986 bayan da Dakta Alqady da abokansa a Amirka. Sannan aka ci gaba da yin bincike daga baya a kasashen duniya da dama,a fagage daban daban game da wannan tsiron, Dakta Alqady ya tabbatar da cewa Habbat Sauda'a yana tasiri wurin qarfafa tasirin garkuwar jiki, an gano cewa yana kara qaimi jijiyoyi kusan 72% kuma ya qara nashaxin wasu garkuwoyi masu yaqi da cuta,kusan 74% kusan dukkan binciken da aka yi daga baya sun qarfafa bayanan da Alqady daga ciki: Abin da wata jaridar garkuwan jiki ta duniya ta rubuta a bugun Agusta 1995 game da tasirin habbat sauda'a a jijiyoyi masu qara qaimin mutum daga cutuka da dama , da kuma kara qaimin jijiyoyin jini daban dabam. Da kuma abin da majallar ta buga a bugunta na satumba 2000 game da bincike goma na tasirin man habbat sauda'a ga garkuwar cutar eytomegalovirus. A lokacin da aka zavi man habbat sauda'a don maganin wannan cutar , aka gwada bangaren da ya kamu da cutar afarkon kamuwarsa, ta hanyar tantance jijiyoyi masu kashe cutar aka auna tasirin man habbat sauda'a game da shi.ita ma majallar kansa ta turai a bugunta ta Octoba 1999 ta buga wannan bayani ta hanyar gwajin kansar ciki ta veraye. Haka ita kuma mujallar binciken maganin kansa a bugunta na mayu 1998 ta bayyana cewa man habbat sauda'a yana maganin kumburi da kansa. Haka kuma majallar magani ta Isno ta buga a adadinta na Afrilu 2000 game da tasirin man Habbat Sauda'a da kwayarsa game da maganin cutuka da dama. Haka ita ma majallar tsirrai na magani ta fabrairu 1995 ta yi bayani game da binciken ta ya tabbatar ta anfanin Habbat Sauda'a game da taimakawa gudun jini da tacewarsa da sauran bincike da dama da aka gudanar. Fuskacin mu'ujiza: Manzo (s.a.w) ya bamu labarin cewa: Habbat Sauda'a maganin dukan cutuka ne kuma kalmar maganin sai ta zo a sigar nakira a dukkan hadisan da suka zo, kuma ya zo a sigar tabbatarwa ba korewa ba saboda haka zamu fahimci cewa habbat sauda'a magani ne na kowa ne yanki na cuta , kuma ilimi ya tabbatar da cewa garkuwar jiki shine yanki da yake


kare mutum daga mafi yawancin cutuka, wato garkuwa na asali koko wanda aka qarfafa shi da wasu abubuwa, wanda zai qara masa qarfi na yaqi da abubuwan da suke kawo ciwo. Kamar kuma yadda ya tabbata a bincike na ilimi da aka gudanar cewa Habbat sauda'a yana qara qaimin garkuwar jiki kuma yana qarfafa jijiyoyin garkuwa kusa kashi 75% a binciken da Alqady yayi.kuma sauran bincike daga baya ya qara tabbatar da haka, ta hanyar gwajegwaje da akayi ya magance tsutsan ciki da kansa da tsargiya da macijin ciki da sauransu , da kuma qara gudun jini ta hanyar kyautatashi, da kara qarfin jijiyoyi abin da zai tabbatar da cewa maganine na dukkan komai. Ta haka zamu ga haqiqanin ilimi ya bayyana a cikin wannan hadisin abin da yake ba wani wanda zai iya gane haka balle har ya faxa ya kuma sanar da mutane tun qarni goma sha huxu da suka gabata indai banda Manzo (s.a.w) wanda yake manzo ne daga Allah . kuma Allah ya yi gaskiya da ya kira shi da cewa ( Kuma ba ya yin Magana daga son zuciyarsa.* (Maganarsa) ba ta zamo ba, face wahayi ne da ake aikawa.*) (Al-Najm 3-4) Daga Manzo (s.a.w) ya ce: "Babu wani cuta sai yana da magani daga Habbat Sauda'a sai dai mutuwa" Haqiqar ilimi: An yi amfani da Habbat Sauda'a - a kashen gabas ta tsakiya da ta nesa- a matsayin magani, tun da shekaru dubu biyu, kuma aka tatso sinadarin Nijillun daga man Habbat Sada'a a shekara ta 1959 ta hannun Aldakhakhaniy da abokansa. A cikin kwayan Habbat Sauda'a akwai daskararren mai da ya kai nauyi 40% da 1,4% mai narkakke, kuma yana dauke da sinadarai goma sha biyar:aminiya, protein, calsium, karfe, sodium, da portasium ,kuma mafi mahimmancin sinadarinta shine:- siymokiniyon,daysiymkinon,saimo haidrokiyon da saimol. Ba a fara sanin amfanin Habbat Sauda'a ba wurin karfin garkuwan jiki ba sai daga shekara 1986 bayan da Dakta Alqady da abokansa a Amirka. Sannan aka ci gaba da yin bincike daga baya a kasashen duniya da dama,a fagage daban daban game da wannan tsiron, Dakta Alqady ya tabbatar da cewa Habbat Sauda'a yana tasiri wurin qarfafa tasirin garkuwar jiki, an gano cewa yana kara qaimi jijiyoyi kusan 72% kuma ya qara nashaxin wasu garkuwoyi masu yaqi da cuta,kusan 74% kusan dukkan binciken da aka yi daga baya sun qarfafa bayanan da Alqady daga ciki: Abin da wata jaridar garkuwan jiki ta duniya ta rubuta a bugun Agusta 1995 game da tasirin habbat sauda'a a jijiyoyi masu qara qaimin mutum daga cutuka da dama , da kuma kara qaimin jijiyoyin jini daban dabam. Da kuma abin da majallar ta buga a bugunta na satumba 2000 game da bincike goma na tasirin man habbat sauda'a ga garkuwar cutar eytomegalovirus. A lokacin da aka zavi man habbat sauda'a don maganin wannan cutar , aka gwada bangaren da ya kamu da cutar afarkon kamuwarsa, ta hanyar tantance jijiyoyi masu kashe cutar aka auna tasirin man habbat sauda'a game da shi.ita ma majallar kansa ta turai a bugunta ta Octoba 1999 ta buga wannan bayani ta hanyar gwajin kansar ciki ta veraye. Haka ita kuma mujallar binciken maganin kansa a bugunta na mayu 1998 ta bayyana cewa man habbat sauda'a yana maganin kumburi da kansa. Haka kuma majallar magani ta Isno ta buga a adadinta na Afrilu 2000 game da tasirin man Habbat Sauda'a da kwayarsa game da maganin cutuka da dama. Haka ita ma majallar tsirrai na magani ta fabrairu 1995 ta yi bayani game da binciken ta ya tabbatar ta anfanin Habbat Sauda'a game da taimakawa gudun jini da tacewarsa da sauran bincike da dama da aka gudanar.


Fuskacin mu'ujiza: Manzo (s.a.w) ya bamu labarin cewa: Habbat Sauda'a maganin dukan cutuka ne kuma kalmar maganin sai ta zo a sigar nakira a dukkan hadisan da suka zo, kuma ya zo a sigar tabbatarwa ba korewa ba saboda haka zamu fahimci cewa habbat sauda'a magani ne na kowa ne yanki na cuta , kuma ilimi ya tabbatar da cewa garkuwar jiki shine yanki da yake kare mutum daga mafi yawancin cutuka, wato garkuwa na asali koko wanda aka qarfafa shi da wasu abubuwa, wanda zai qara masa qarfi na yaqi da abubuwan da suke kawo ciwo. Kamar kuma yadda ya tabbata a bincike na ilimi da aka gudanar cewa Habbat sauda'a yana qara qaimin garkuwar jiki kuma yana qarfafa jijiyoyin garkuwa kusa kashi 75% a binciken da Alqady yayi.kuma sauran bincike daga baya ya qara tabbatar da haka, ta hanyar gwajegwaje da akayi ya magance tsutsan ciki da kansa da tsargiya da macijin ciki da sauransu , da kuma qara gudun jini ta hanyar kyautatashi, da kara qarfin jijiyoyi abin da zai tabbatar da cewa maganine na dukkan komai. Ta haka zamu ga haqiqanin ilimi ya bayyana a cikin wannan hadisin abin da yake ba wani wanda zai iya gane haka balle har ya faxa ya kuma sanar da mutane tun qarni goma sha huxu da suka gabata indai banda Manzo (s.a.w) wanda yake manzo ne daga Allah . kuma Allah ya yi gaskiya da ya kira shi da cewa ( Kuma ba ya yin Magana daga son zuciyarsa.* (Maganarsa) ba ta zamo ba, face wahayi ne da ake aikawa.*) (Al-Najm 3-4)





KUBARSHI ACIKIN ZUNGERONSA ewa : " Yusuf ya kai mai gaskiya bamu fatawar shanu bakwai mai qiba suna Allah (s.w) na cda wasu busassu , ko zan koma ga mutane da zangeru bakwai koraye cin bakwai busassu,ko zasu sani* yace zaku yi noma shekaru bakwai a jere duk abin da kuka girba ku bar shi ungeransa sai kaxan daga wanda zaku ci* Sannan wasu shekaru bakwai na fari zasu acikin zzo, sun cinye abin da kuka gabatar masu sai kaxan daga cikin waxanda kuka killace* sannan -wani shekara zai zo mutane za su nemi gudunmuwa aciki zasu yi lallage) (yusuf 45:Haqiqar Ilimi 49) alokacin Killace kwaya acikin zungeronsa wata babbar hanya ce na kiyaye amfanin gonawahala.wannan shi ne ya haxe abinda ya shafi noma da ajiya da kiyaye abin da aka samu. gabatar da wani da abokansa na jami'ar Ribat a Maroco sun Dokta Abdulmajid Bala'bidalkama da aka barta acikin zungeronta na tsawon shekaru biyu, da kuma wata nazari akanalkamar da aka bar tsabarta , sakamakon binciken ya tabbatar da cewa wanda aka bari acikin a 100%, ahannu xaya wanda zungeronta babu wani sauya da tayi baki xaya awurin lafiyartaka cireta daga zungeronta ta rasa wasu abubuwa masu muhimmanci ajikinta, daga ciki asali. Kamar yadda aka hadda ruwan da yake ciki wato ta rasa nauyi 20,3% na nauyinta nafi wancan kyau da tsawo da qara yin gwajin nomawa aka samu cewa na cikin zungeron ya%saurin tsirowa da girma.da kusa 20 Sannan wasu masu bincike suka qara samun cewa awurin kayayyakin gina jiki wancan mai zungeron yafi xayan amfani da kashi 23% acikin shekara biyu, da kuma 20% acikin shekara .guda :Fuskacin Mu'ujizar Allah (S.W) na cewa" abin da kuka girba ku bar shi acikin zungeransa" don yayi nuni da cewa barin hatsi acikin zungeronsa yafi amfani awurin ajiya, saboda baya saurin juyawa da juyin :zamani anan akwai abubuwa biyu wato bakwai na nowa da girbi, bakwai nin noman da shekaru sha biyariyakance lokacin amfana fari da qamfa sannan shekara xaya na buqatuwar mutane, suna lallagen 'ya'yan itatuwa . to bincike ya tabbatar da cewa shekaru sha biyar xin nan sune na iya amfani da kayan da aka ., har asami amfaninsaajiye Hanyar kiyayewar ita ce "ku bar shi acikin zungeronsa" kuma wannan hanya ce ta ilimi da ya tabbatar wanda kuma ake aiki dashi a hanyoyin ilimi na zamani anan zamu cewa mafi bayyana. Kuma hatta misirawa nagartar hanya na kiyaye amfani itace wanda Annabi Yusuf ya


na da basu san wannan hanyar ba waxanda suka zamo suna ajiyar tsaba ne kawai .kuma ambaton da al'qur'ani yayi ma wannan hanya ya nuna girman sa kenan kuma wahayi ne na .ubangiji 





Makwararar qoramai


Makwararar qoramai


Allah ta;ala yana cewa: shi ne wanda ya tafiyar da qoramai biyu wannan mai daxi qorama,


wannan kuma mao zartsi mara daxi ya kuma sanya shamaki mai shingewa tsakaninsu " Al furqan


53)


Haqiqar ilimi:


Littafin farko da da ya bayyana a kan ilimin koguna da tekuna a qarni na sha takwas babu


bayanai masu gamsarwa na ilimi a ciki daga baya ilimin tekuna ya qara samun bunqasa


lokacin da jirgin ruwan Ingila ta farko calengar ta fara kewaya duniya daga shekara ta 1872


har zuwa 1876, sanna kuma aka cigaba ta tafiye tafiyen ilimi don bincike ruwa. a qarshen


qarni na ashirin aka qara samun masaniya kain da nain game da tekuna ta hanyar amfani da


tauraron xan Adam da xaukan hoto daga nesa, bayan anyi waxan nan gwaje gwajen da


dama aka gano cewa: makwararan ruwan teku da na koguna da koramai ko wanne yana da


yana yinsa dabam da kuma irin halittun da suke rayuwa a cikinsa duk da cewa akwai cuxuwar


ruwa tsakaninsu da shigan juna, gwargwadon kwararan ko wanne daga cikinsu da kai komon


su, amma duk da haka akwai shamaki tsakanin makwararan ko wanne da ga cikinsu basa


haxewa da juna . kamar yadda aka gano cewa akwai wasu halittu da basa rayuwa awasu


nahiyoyin makwaran ruwa akwai inda ma ba a samun wani abu mai rai a ciki, duk da


ambaliyar da ruwa ke yi atsakaninsu.saboda kowanne yanke bvantuwa da irin suffofinsa.


Fuskacin mu;ujiza:


Ko wane taruwan ruwa za a iya kiranra kogi, amma ruwan daxi mai garxi sosai shine kogi,


ruwan zartsi mai gishiri sosai shi ne teku, ta haka zamu fidda makwararan ruwa wato


mahaxa ta yadda ba za mu iya kiransa da ruwan garxi ba ba kuma zamu iya ce masa ruwan


zartsi ba, don haka muna da kashin ruwa har uku kenan ruwan garxi da na zartsi da na tsaka


tsaki.wanda aka sifata a cikin Qur'ani cewa akwai shamaki a tsakaninsu basa haxuwa , wato


ruwan garxi ba zai rinjayi ruwan zartsi ba, wannan shi ne abin da ke rabe magudana ruwa.


Uku ko wanne da siffofinsa da yanayinsa da kuma irin halittun da suke rayuwa ciki.


Tarihi ya tabbatar da cewa babu wani ilimi da ya shafi ruwa mai zurfi a cikin shekaru 1400 da


suka gabata, amma duk da haka Alqur'ani ya bayyana mana wannan abu cikin cikakken


bayani mai gamsarwa ta hanyar cakuxuwar ruwa da koramai da koguna da teku, kuma ko


wane na da siffofinsa.


Ta ina aka smi wannan bayanai b tare da tauraron dan ADAM ba, ba kuma wasu kayan gwaje


gwaje na takanolaji, indai wannan bayani ba daga wurin Allah da yasan komai da komai ba.





CUTUKAN ZAMANI NA JINSI SAKAMAKON LALATA NE


Manzo(s.a.w) ya ce: " alfasha ba za ta tava watsuwa acikin wasu jama'a ba abayyane face sai annoba da cutuka waxanda ba tava watsuwa agabaninsu ba, sun watsu acikinsu wa ". ya kuma qara cewa "zina bai tava watsuwa acikin wasu al'umma ba face mutuwa yayi yawa acikinsu' malil ya ruwaito acikin muwaxxa. Manzo(s.a.w) ya ce: " alfasha ba za ta tava watsuwa acikin wasu jama'a ba abayyane face sai annoba da cutuka waxanda ba tava watsuwa agabaninsu ba, sun watsu acikinsu wa ". ya kuma qara cewa "zina bai tava watsuwa acikin wasu al'umma ba face mutuwa yayi yawa acikinsu' malil ya ruwaito acikin muwaxxa. Haqiqar ilimi: Ilimin zamani ya tabbatar acikin qarnoni biyu da suka gabata cewa: akwai wasu kwayoyin cutuka waxanda basa shigama xan Adam sai ta hanyar lalata kamar zinace zinace ko luwaxi da maxigo, idan irin waxannan abubuwa suka watsu to annoba zata auku wanda za a rasa samun maganinsda, kuma garkuwar jikin mutum ba zai iya yaqi da waxannan cutuka ba . Fuskacin mu'ujizar: Hadisin ma'aiki mai tsira da aminci ya tabbatar mana da wata qa'ida ta zamanta kewa na bai xaya wacce zata iya aukuwa akowa ce Al'umma, qa'idar kamar haka: watsuwar lalata kamar su zinace zinace da sauran alfasha acikin jama'a, sannan kuma ta watsu abinda ake kira da"fasiqancin zamani" shine abinda hadisin ya kira da "Alfasha ba zai tava yaxuwa ba kuma abayyana ta". Sakamakon qa'idar: watsuwar annoba da cutuka masu karya garkuwa kuma masu wuyan magani, waxanda ba su tava aukuwa ba acikin Al'umma da suka gabata, shine


abinda hadisin yake nufi da " face sai annoba da cutuka waxanda ba tava watsuwa agabaninsu ba, sun watsu acikinsu wa". To haqiqa wannan bayani na ma'aik (s.a.w) ya auku acikin alummai da dama musamman a Turai. Ta yadda suka halasta duk wata hanyar lalata ba tare da qa'ida ba da yin tallarsa aduniya baki xaya.. kamar yadda Dokta Shufeld yake cewa a littafinsa zutukar lalata: sakacin alumma gameda abin da ya shi jinsi da lalata irin su zina da liwaxi da maxigo yayio yawa kuma har kafafen sadarwa suna tallata irin abubuwan suna ganin duk saurayi ko budurwa da bata yin haka bata waye ba. Har ya zama asami wani kamamme ko kamammiya a Turai wani abune mai wahalar gaske. Insakolfidiya ta ingila ta bayyana cewa: ayanzu yan liwaxi da madigo abayyane suke yi babu wani batun rufa rufa har sun sami kulob nasu da qungiyoyinsu. an rubuta dubannin wasannin kwaikwayo da riwayoyi da suke yabawa zina da lalata har majami'u sun halasta zina da liwaxi, kai har ma ana xaura masu aure tare, awasu qasashe na turai.da buxe masu wuraren shaqatawa da jin daxi. Shin an sami sakamakon yin hakan? Haqiqa an sami sakamako shine watsuwar cutuka da annoba da sauran kamar yadda cutar sida ko kanjamau masu karya garkuwar jiki, abinda da ya hallaka rayuwar fiye da miliyoyin jama'a wannan cuta ya fara bayyana ne a shekara ta 1494, kuma har ya zuwa yanzu irin waxannan cutuka suna sauya kamannu da yana yi ta fuskoki daban daban, kuma waxannan cutuka ba sa watsuwa sai ga irin jama'an da suke aukawa cikin irin waxannan ayyuka na alfasha, da can kafin agano cutar qanjamau a shekara ta 1983, ma'aiki (s.a.w) ya bayyana haka kafin sheka dubbai da suka gabata .wannan gaskiyar abinda yake tabbatar da cewa baya magana daga wurinsa sai dai wahayi ne daga wurin ubanhiji Manzo(s.a.w) ya ce: " alfasha ba za ta tava watsuwa acikin wasu jama'a ba abayyane face sai annoba da cutuka waxanda ba tava watsuwa agabaninsu ba, sun watsu acikinsu wa ". ya kuma qara cewa "zina bai tava watsuwa acikin wasu al'umma ba face mutuwa yayi yawa acikinsu' malil ya ruwaito acikin muwaxxa. Haqiqar ilimi: Ilimin zamani ya tabbatar acikin qarnoni biyu da suka gabata cewa: akwai wasu kwayoyin cutuka waxanda basa shigama xan Adam sai ta hanyar lalata kamar zinace zinace ko luwaxi da maxigo, idan irin waxannan abubuwa suka watsu to annoba zata auku wanda za a rasa samun maganinsda, kuma garkuwar jikin mutum ba zai iya yaqi da waxannan cutuka ba . Fuskacin mu'ujizar: Hadisin ma'aiki mai tsira da aminci ya tabbatar mana da wata qa'ida ta zamanta kewa na bai xaya wacce zata iya aukuwa akowa ce Al'umma, qa'idar kamar haka: watsuwar lalata kamar su zinace zinace da sauran alfasha acikin jama'a, sannan kuma ta watsu abinda ake kira da"fasiqancin zamani" shine abinda hadisin ya kira da "Alfasha ba zai tava yaxuwa ba kuma abayyana ta". Sakamakon qa'idar: watsuwar annoba da cutuka masu karya garkuwa kuma masu wuyan magani, waxanda ba su tava aukuwa ba acikin Al'umma da suka gabata, shine abinda hadisin yake nufi da " face sai annoba da cutuka waxanda ba tava watsuwa agabaninsu ba, sun watsu acikinsu wa". To haqiqa wannan bayani na ma'aik (s.a.w) ya auku acikin alummai da dama musamman a Turai. Ta yadda suka halasta duk wata hanyar lalata ba tare da qa'ida ba da yin tallarsa aduniya baki xaya.. kamar yadda Dokta Shufeld yake cewa a littafinsa zutukar lalata: sakacin


alumma gameda abin da ya shi jinsi da lalata irin su zina da liwaxi da maxigo yayio yawa kuma har kafafen sadarwa suna tallata irin abubuwan suna ganin duk saurayi ko budurwa da bata yin haka bata waye ba. Har ya zama asami wani kamamme ko kamammiya a Turai wani abune mai wahalar gaske. Insakolfidiya ta ingila ta bayyana cewa: ayanzu yan liwaxi da madigo abayyane suke yi babu wani batun rufa rufa har sun sami kulob nasu da qungiyoyinsu. an rubuta dubannin wasannin kwaikwayo da riwayoyi da suke yabawa zina da lalata har majami'u sun halasta zina da liwaxi, kai har ma ana xaura masu aure tare, awasu qasashe na turai.da buxe masu wuraren shaqatawa da jin daxi. Shin an sami sakamakon yin hakan? Haqiqa an sami sakamako shine watsuwar cutuka da annoba da sauran kamar yadda cutar sida ko kanjamau masu karya garkuwar jiki, abinda da ya hallaka rayuwar fiye da miliyoyin jama'a wannan cuta ya fara bayyana ne a shekara ta 1494, kuma har ya zuwa yanzu irin waxannan cutuka suna sauya kamannu da yana yi ta fuskoki daban daban, kuma waxannan cutuka ba sa watsuwa sai ga irin jama'an da suke aukawa cikin irin waxannan ayyuka na alfasha, da can kafin agano cutar qanjamau a shekara ta 1983, ma'aiki (s.a.w) ya bayyana haka kafin sheka dubbai da suka gabata .wannan gaskiyar abinda yake tabbatar da cewa baya magana daga wurinsa sai dai wahayi ne daga wurin ubanhiji Manzo(s.a.w) ya ce: " alfasha ba za ta tava watsuwa acikin wasu jama'a ba abayyane face sai annoba da cutuka waxanda ba tava watsuwa agabaninsu ba, sun watsu acikinsu wa ". ya kuma qara cewa "zina bai tava watsuwa acikin wasu al'umma ba face mutuwa yayi yawa acikinsu' malil ya ruwaito acikin muwaxxa. Haqiqar ilimi: Ilimin zamani ya tabbatar acikin qarnoni biyu da suka gabata cewa: akwai wasu kwayoyin cutuka waxanda basa shigama xan Adam sai ta hanyar lalata kamar zinace zinace ko luwaxi da maxigo, idan irin waxannan abubuwa suka watsu to annoba zata auku wanda za a rasa samun maganinsda, kuma garkuwar jikin mutum ba zai iya yaqi da waxannan cutuka ba . Fuskacin mu'ujizar: Hadisin ma'aiki mai tsira da aminci ya tabbatar mana da wata qa'ida ta zamanta kewa na bai xaya wacce zata iya aukuwa akowa ce Al'umma, qa'idar kamar haka: watsuwar lalata kamar su zinace zinace da sauran alfasha acikin jama'a, sannan kuma ta watsu abinda ake kira da"fasiqancin zamani" shine abinda hadisin ya kira da "Alfasha ba zai tava yaxuwa ba kuma abayyana ta". Sakamakon qa'idar: watsuwar annoba da cutuka masu karya garkuwa kuma masu wuyan magani, waxanda ba su tava aukuwa ba acikin Al'umma da suka gabata, shine abinda hadisin yake nufi da " face sai annoba da cutuka waxanda ba tava watsuwa agabaninsu ba, sun watsu acikinsu wa". To haqiqa wannan bayani na ma'aik (s.a.w) ya auku acikin alummai da dama musamman a Turai. Ta yadda suka halasta duk wata hanyar lalata ba tare da qa'ida ba da yin tallarsa aduniya baki xaya.. kamar yadda Dokta Shufeld yake cewa a littafinsa zutukar lalata: sakacin alumma gameda abin da ya shi jinsi da lalata irin su zina da liwaxi da maxigo yayio yawa kuma har kafafen sadarwa suna tallata irin abubuwan suna ganin duk saurayi ko budurwa da bata yin haka bata waye ba. Har ya zama asami wani kamamme ko kamammiya a Turai wani abune mai wahalar gaske.


Insakolfidiya ta ingila ta bayyana cewa: ayanzu yan liwaxi da madigo abayyane suke yi babu wani batun rufa rufa har sun sami kulob nasu da qungiyoyinsu. an rubuta dubannin wasannin kwaikwayo da riwayoyi da suke yabawa zina da lalata har majami'u sun halasta zina da liwaxi, kai har ma ana xaura masu aure tare, awasu qasashe na turai.da buxe masu wuraren shaqatawa da jin daxi. Shin an sami sakamakon yin hakan? Haqiqa an sami sakamako shine watsuwar cutuka da annoba da sauran kamar yadda cutar sida ko kanjamau masu karya garkuwar jiki, abinda da ya hallaka rayuwar fiye da miliyoyin jama'a wannan cuta ya fara bayyana ne a shekara ta 1494, kuma har ya zuwa yanzu irin waxannan cutuka suna sauya kamannu da yana yi ta fuskoki daban daban, kuma waxannan cutuka ba sa watsuwa sai ga irin jama'an da suke aukawa cikin irin waxannan ayyuka na alfasha, da can kafin agano cutar qanjamau a shekara ta 1983, ma'aiki (s.a.w) ya bayyana haka kafin sheka dubbai da suka gabata .wannan gaskiyar abinda yake tabbatar da cewa baya magana daga wurinsa sai dai wahayi ne daga wurin ubanhiji



Posts na kwanan nan

TAMBAYOYI DA AMSOSHI ...

TAMBAYOYI DA AMSOSHI A CIKIN MAS’ALOLIN AKIDAH DA KAFIRCI

BIDI’A MA’ANARTA – NA ...

BIDI’A MA’ANARTA – NAU’IKANTA – HUKUNCE-HUKUNCENTA

MUSULUNCI ADDININ MAN ...

MUSULUNCI ADDININ MANZANNIN ALLAH